Showing 12001 words to 15000 words out of 21346 words

Chapter 5 - Zaki Part 2 Hausa Novels by Maman Teddy.doc

04 Nov 2025

569

tayi sai dai hawayen dake cigaba da zuba mata .


Wannan yasa Alexander ?ara mimmi?ewa yana KarkaWa
Idanun A'ieee ne suka yi waje , a lokaci daya ruwan hawayenta na ?ara sauka  .


Bana Son yawan Kuka , ki tsayar da Hawayen ki yanzu . Yayi magann fuskar sa na murti?ewa . Jikin Ai'ee karwa yake yi , haka bakin ta ma  Kayi ha?uri Ban iya ba Wallahi, ban san ya ake yi ba . Ok ni zan koya miki . Yayi maganan yana matsota jikin sa . A hankali yayi ?asa da ita yana tura mata ?atuwar Kaciyar sa saitin bakin ta. BuWe bakin! Ya furta yana kallon Fuskar ta . Cikin zan numfashi kaman zata mutu ta buWe bakin yana tura mata buran shi ciki tare da yi mata alamar ta fara tsotsa . Kuka take yi sosai ga tsoro a hankali take lasa wanda ko sani lasa ji yake daWi har tsakar kan sa. Cike da ?yan?yani takai hannun ta tana ?o?arin cire ?atuwar

*#Paid book ? 500 MTN card via 08081202932 ko ki tura ta wannan account number 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank*
[7/26, 8:30 PM] Nafisa Dallatu: *ZAKI*


24-25

Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy*


_________________________



Hannun sa yasa yana janye hannayenta , inda A'ieee ta fashe da kuka mai ban tausayi ,tana yi tare da ?warewa da tari . Don Allah bawan Allah kayi hakuri kaji Tsoron Allah, Ka rabu dani ka mai dani gurin iyaye na! Juyawa yayi da jama'a tamkar wanda bai san meke take faWi ba , Sai gani ma tayi ya mi?o mata Ruwan Roba yana ?aga mata gira tare da yi mata Alama da tasha  . Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun shine kalmar da ta furta cike da amsa kuwa , gaba daya ya gama firgitata, Idanunta duka sunyo waje saboda tsaban tsoro da tashin hankali  . Shi kuwa kalmar data furta wanda bai san menene ba wannan yasa ka shi Jin ?irjinsa ya hau buga masa da ?arfi , Kan sa na Tamkar ana yi masa saukar Aradu . Baya yayi da kansa yana ?aurawa bisa Seat Win tare da rintse idanunsa da suka kaWa suka yi jah, Sha'awarta gaba Waya ya rufe sa , Gashi kuma ji yake ya kasa sarrafa kansa , yanda yaso a tantirancinsa a yayi sex da ita a cikin motar kamin su kai , amma kuma hakan ya gagara masa Sakamakon wannan furuci da ta tayi na kalmar Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun, wanda bai san mene hakan ke nufi ba . Wannan Hausar Wacce ce haka? Ya furta yana dafe kansa kana yace da Driver cikin harshen nasara  mun iso kuwa? . A'a Boss Mun kusa  . Komawa yayi yana lumshe manyan idanunsa tare da Sauke Ajiyar zuciya da numfashi sama sama .
Ita kuwa A'ieee Sam bata bi ta kansa ko duba ga yanayin da ya shiga ba , a tunanin ta sakin ta da yayi yana raba jikin sa da nata Tausaya mata yayi yasa yayi hakan , wannan yasa ta saurin matsawa can tana mann???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?e jikin ta da Murfin moton , a haka har suka isa Cikin birnin Thailand , a yayin da suka sauka a wani irin rantsatstsen haWaWWen gida mai masifar ?yau da tsaruwa .
Gida ne da ya amsa sunan sa Gida ,amma kuma Abin mamaki anan shine Sam babu wani security ko jimi'ai da suke gadin Wannan Gida, sai dai kana ?aga kan ka ta ko ina Camera ne , Bin Gidan Da kallo A'ieesha keyi cike da rashin saukewa da Kuma rashin Wayewa , To ko a Nigeria taga abu sabo bare kuma ta barta ta taho wata ?asar  . Muryar Sir Alexander taji wanda shi kansa Wani surutun bai sanin yana yi mata su barkatai dukkuwa miskilancin sa  . Here is my mother's house, Bin sa da kallon da A'ieee ta tsaya yi ne yasa shi fahimtar bafa Hausan ta yayi mata ba , Wannan yasa shi murmushi yana kanne mata ido Tare da cewa  Shigo ciki ki saki jikinki ina tsammanin babu Abin da zan Miki anan sai mun koma Masaukin mu , gida na Okay? . Da ido ita dai A'ieesha take bin sa dashi , sam bata fahimta har suka iso wani cube Corridor da ko ina gilasaai ne , Wani irin ?ara Wani Abu ya ?auka wanda A'ieee cikin sauri ta manne jikin Alexander don tsoro sam ta manta fa da Gudun sa take yi , Jirufruf ta fara ganin wasu mutane na fitowa ta ?ar?ashin ?asa ( Under ground) .ko wannen su Da bindogogi, zare ido A'ee keyi tana shirin fasa ihu , Alexander yayi saurin saka hannun sa yana rufe mata Wan mitsulun bakin ta . Da ido yayi mata magana yana Ware mata fararen ha?oransa da Hushirya suka raba tsakanin su  Ina tare dake babu abun da zai same ki  . Hummmm jan numfashi tayi tare da sauke Ajiyar zuciya tana Gani ya janye hannun sa daga bakin ta. Cikin wannan securities Win da suka fito ne daya daga cikin su yayo gaban sir Alexander yana Saluting tare da kokarin masa magana ,Nan take Alex ya katse shi da harshen nasara yana cewa  ku yi Aikin ku , Don bayyanar wannan mutanen yasa Alexander fahimtar a tawagar sa akwai munafukinsa wato mai son ganin bayan sa . Murmushi David yayi tun ba yau ba yasan Alexander shaiWani ne kuma hatsabibi  . Alama suka yi masa da ya wuce shi Alexander Amma sai ya ja hannun A'ieee yana cewa ba sai sun bin cika ta ba . Sosai David yaji zafin Wannan Abu amma kuma sai ya dake Don ya lura Da ayayyakun Alexander akan Wannan Yarinya , Nan take zuciyar sa ta fara basa mummunar tunanin ko dai Alexander yayi bincike ne matsafan sa sun faWa masa Da Wani Miracle nata da ?washe? . A haka har David sai da a ka bincika shi ,kana a ciki nan take a fitar da Peter Wanda Aka biyasa kuWaWe don ganin bayan Alexander wato da sun shigo Thailand komai ya ?are , sai gashi Hatsabibancin Alex yayi ram dashi  .
Ku kai shi inda ya dace ,abin da sir Alexander ya furta kenan ,yana ri?e da A'iee ya kutsa zuwa wani irin ?ayataccen falo , Wanda da shiga kasan mai wurin mai ilimi ce . Turusssss A'ieee tayi ganin ?ur'ani a gaban matan tana zaune cikin shiga ta musulunci , kya?y?yawa mace dattijuwa , kaman ta sak da Alexander sai dai shi ya fita tsawo kuma ga zati na Wa namiji  . ?ago da idanunta tayi wanda suke cikin medicated glass ,tana bin Alexander da kallo fuskar ta ba zata karanci komai ba. Takawa yayi yana isa gareta Tare da Risinawa yana hugging Win ta , Sam A'ieee bata jiyo mai suke cewa  Gashi ba Hausa suke yi ba , sannan kuma magana can ?asa tamkar masu raWa, Ita dai A'ieee mamaki take yi ganini har a lokacin Fuskar Wannan mata babu Fara'a yana nan inda yake  . Kusan mintuna goma suna a haka , kamin Taga Alexander ya mi?e yana tahowa inda A'ieee take hannun ta ya kama yana ?o?arin haurawa up stairs Muryar Mahaifiyar nasa ya dakatar dashi .....Alex!
Cak! Ya tsaya , yana juyowa tare da kallon ta , Wacece Ni a gare ka? My biological mother  . Ya bata amsa tare da kallon Fuskar ta yana mai ?aguwa da son jin mene zata ce . Ba akan wannan yarinya ka fara lalata a cikin gida na ba ,duk idan ka taho Thailand, ban kuma taSa maka magana ba. wannan shine karo na farko da zan faWa maka bana Son wannan ?abi'un naka, kuma wannan yarinya ce ?arama iyayen ta a yanzu basa cikin kwanciyar hankalin su ga rashin ta , Ban yarda Ka ?ara cin zarafin ta ba na ?a mace! Tana faWin haka tayi shiru tana cigaba da karatun Alqur'anin ta  .
Mum ya furta Muryar sa na rawa da kyarma a haWe  . Ban fahimta ba , ya furta yana mai kafe Mahaifiyar nasa da ido irin na yaran da basu san tarbiyya ba. Hummmm wannan ba matar ka bace,ban amince ka kara abin da kayi ba , ka mai data ga iyayen ta .
Turus Alexander yayi kana a lokaci daya ya furta  Ok idan kuma na Aure ta fa? =?@? Cikin sauri Ta Wago kana tace  A'a babu Aure tsakanin Arne mara Addini da Musulma wannan yarinyar musulma ce . No mum , wannan ba haka bane , Nayi Miki biyayya zan Aure ta , saboda Mum ita din ta da ban ce , ban taSa jin mace mai daWi kamar ta ba , Ba zan iya rabuwa da ita ba  . Auren ta zan yi ....yana furta haka ya kama hannun A'ieee a fusace yana kokarin ficewa da ita daga Falon baki daya. Don yaji ma kwana a gidan ba zai yi ba sai burinshi ya cika na auren A'ieee! Da ido mahaifiyar nasa ke bin sa da kallo , Wasu irin ?wallah na zubo mata . Alex kam bai tsaya ko ina ba sai a mota ya wurga A'ieee yana shigewa . Bin sa da kallo A'ieesha ke yi , jikin ta na Rawa duk da bata san me suka cewa ba ,amma tabbas ta fahimci ran Alex ya Saci . Kallon fuskar ta yayi yana dan murmushi kana yace  Wannan matar itace Mahaifiya ta , ina kiranta da Mum Juliana.............
#Mamanteddy08081202932. Paid book ? 500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank.
[7/26, 8:30 PM] Nafisa Dallatu: *ZAKI*

26-27

Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book? 500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*

_________________________

Shiru A'iee tayi tana kasa magana da jin kalaman sa , Mahaifiyar sa musulmace amma kuma shi sam bai kama da Wanda yasan musulunci ba  . Ganin yanda ta faWa duniyar tunani yasa shi matsawa da fuskar sa yana haWa bakin shi da nata tare da fara kissing, cikin sauri Ta fara yun?urin ?wacewa amma ta kasa , duk da kuwa tana tunano da gargaWin da Katherine tayi mata ,akan Ban da yi masa tirjiya akan komai ya bu?ata daga gareta  . Kusan mintuna uku yana tsotsan laSSanta kana ya zare bakin sa yana mai lasar labSansa tare da cewa  Tunanin mene kike yi?  . Gaba Waya ta gama diriricewa ,sam ta manta mene ma zata ce masa , kawai sai ta furta  Kai Musulmi ne kake irin wannan Abubuwan da duk mai yin su ALLAH ba zai yafe masa ba , Wuta itace zata ?onasa . Bin ta da kallo yayi mai dauke da ma'anoni kana ya ce  Really , Hummmm...ni ba musulmi bane I'm christian . Dammmm...?irjin A'ieee ya buga mata da ?arfi kanta na sarawa , naga wancen matan fa ?ur'ani maganar Allah take karantawa tayaya haka? . Come on baby . Ya furta yana jawota jikin sa yana mai kai hancinsa tare da sha?ar ?amshin jikin ta yana yamutsa gashin kan ta da Yasha Gyara a wurin Kathrine ya sauko har gadon baya . Mance da maganar Mum Juliana ita din tana Addinin Musulunci amma ba'a ciki aka haife ta ba . Tun da na girma bata taSa ce mun nayi wani abu ba , hasali ko magana da kyar take yi mun tun da taso na bar Addinina na dawo inda take na?i, wannan shine karo na farko da tace  Bata yarda na cigaba da Sex da dukkan wata mu'amala dake ba sai idan na Aure ki , So daga nan Church zamu wuce A gabatar da Auren nan , Idan kina bu?atar ayi na Addninin ku zan iya kiran Wasu sa na sani musulmai sai suyi irin naku  . ?arya kake yi , Wallahi ba zan Aure ka ba , Wayyo na shiga uku! A'ieee ta furta kalmar tana kwatar jikin ta daga na Alexander tare da fashewa da kuka mai tada hankalin duk kan mai sauraro .
Duk haukar da take yi Alex bai furta mata komai ba ,har suka isa inda yace da securityn sa ya kai su . Babban Church ne suka isa =?@? inda A'ieee Sam bata fahimtar ina ne ma, A tunanin ta wani gidan ne. Fastocin su ta gani mata da maza suna jiran isowar su , inda Alexander na ri?e da ita suka tsaya a gaban babba daga cikin su . Sam ta rasa fahimtar Meye wannan , Don Bata jin me suke cewa , har aka daura aure aka gama>?? . Rungume ta Alexander yayi ,kana ya sauke ajiyar zuciya tare da cewa  Ban taSa tunanin aure a wannan lokacin ba ,gashi a yanzu har kin zama matata, ki saki jikin ........kamin ya ?are maganar shi dai ganin A'ieee yayi tayi ?asa zata sulale numfashin ta na ?aukewa  .
Cikin zafin nama ya taro ta yana Rungume ta tare da ?aukar ta cakk yana ficewa da ita daga Wurin....tir?ashi ai kam dole Ai'ee ta zube nan wurin , An taSa haka kuwa? . Wai meke shirin faruwa ne a wannan littafi na zaki>???=?? ku dai ku cigaba da biyo al?alamin mamanteddy . Short page=؃? [7/26, 8:31 PM] Nafisa Dallatu: *ZAKI*

28-29

Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book? 500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*

_________________________

Zaune Ahlaan take kusa da Hajiya Rahima ,wanda ta rasa ta ina zata fara bata labarin Halimatu da kuma Alhaji Bukar MacciWo  . Jin shirun yayi yawa ne ya saka Ahlaan ?ara gyara zama tare da kiran sunan Hajiya Rahima  Mom Ke nake Saurare  . Humm ?ar Dariya Mom Rahima tayi kana Tace  Allah dai yasa Ba halin ?an jarida zaki mun ba? . Hahaha haba Mommy kawai dai ina san sanin labarin ne , Don ina mamakin yanda Har yanzu Daddy da Soyayyar wannan matar a ransa ,sannan a duk lokacin da kika Aibatata fuskar sa ta sauya wa Ixuwa Damuwa , shine nake son sanin wacece ita? Please Mommy idan kuma hakan ba zaki so na sani ba , Ba komai , Na sam sanin dama ba dole bane sai nayi  . A'a Ahlaan Dole ne , Saboda Dole na FaWa Miki Ko don kar mu bar baya da ?ura  . ?an kafe Mom Rahima tayi da ido , kana tace  Wani irin baya da ?ura Momy?  . Hummmm numfasawa Hajiya Rahima tayi kana tace  Saboda ba kune kaWai ?a?an Alhaji Bukar ba , Tabbas yana da ?a da Halimatu . Daaaamnn ?irjin Ahlaan ya buga , Mommy Sata lokacin nan duka na meye? Duk da na fahimci Labarin mai tsayi ne ?wayar, kina nufin muna na da wani ?an Uwa kenan? . Cikin sauri Hajiya Rahima ta katse ta tare da cewa  A'a sammmm sammmm , Ku ba zaku taSa haWa zuri'a da Arna ba . Turusssss Ahlaan tayi sai kuma ta muskuta cike da basarwa ta ?an jarida tana mi?ewa tare da cewa  Bara n Wauko mana lemu da ruwa domin labarin Nan sai ana yi ana ji?a ma?oshi....... muskutawa Ahlaan tayi ba tare da ta jira jin mene Hajiya Rahima zata ce ba , tana nufar Side Win da Fridge yake , ita kam Hajiya Rahima shiru tayi tana Tunanin Abubuwa da Yawa da suka faru shekara Ashirin da Woriya da ta wuce ......!
=؃? Dawowan Ahlaan yasa ta numfasawa tana Waukar Ruwan roban tare da zubawa cup tana kaiwa bakin ta . Hummmm Ahlaan Kamar yadda kika sani Mahaifin ku Wan Asalin Nigeria ?ar?ashin jihar katsina . Inda ya fito daga nagartaccen family wato familyn Malam Umaru macciWo. Tabbas dangi ne dangin yawa kuma masu ilimi na Addini dana Zamani . Ni kuma ?ar ?anwar mahaifiyar sa ce , inda Auren mu ya kasance aure ne na gida Na zumunci........!
[7/26, 8:31 PM] Nafisa Dallatu: *ZAKI*

30-31

Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy 08081202932 paid book? 500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*

_________________________

Gidan su gida ne da tabbas suka tara dukiya ,wanda za'ace da ana gadon Arzi?i to da nace daga Mahaifin su suka gada . Kasantuwar gidan ?an kasuwa ne yasa ka shima mahaifin ki Shiga Sana'a ta kasuwanci, a haka ya kuma Tsunduma Siyasa ya fara daga kansila a haka haka Har ALLAH ya daukaka shi , A wannan lokacin Yana da Aure na , amma na dauki wasu shekaru ban samu haihuwa ba . A hanyar Kasuwancin sa ne ALLAH ya haWa sa da Halimatu wacce asalin ta ba musulma bace , Wannan shine mafarin labarin......... Mummm Sorry please,Ina zuwa Daddy na mun kiran Gaggawa  . Muryar Ahlaan ya katse Na Hajiya Rahima wacce ta fara shirin zurfafawa wurin bata ta?aitaccen labarin su.
Mi?ewa tayi tana faWin mummy Bara na shiga daga ciki . Ok . Hajiya umma ta furta tare da bin bayan Ahlaan da kallo har ta shige  .
8:30pm.
A hankali A'ieee ke ware idanunta da suka yi mata nauyi, Ganin ta tayi a sabon wata duniyar da tafi kama mata da mafarki . Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun ta furta tana ?ara Mutsike idanunta , wanda bata yi zato ba taji Muryar Sir Alexander dake ri?e da hannun ta wanda Ita sam bata lura ba ma , Yana furta  Wannan Wacce kalma ce Babe . Cike da tsoro tare da tunano da Abubuwan da suka faru a lokaci daya tayi saurin jah baya tana fara tsiyayar hawaye tare da cewa  Wayyo ni , Don Allah ka faWa mun mafarki nake yi yanzu na farka baka Aure Ni ba, Wallahi na tsaneka mugu ne kai , addu'a ta a kullum shine na mutu da zama a hannun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login