Showing 9001 words to 12000 words out of 21346 words

Chapter 4 - Zaki Part 2 Hausa Novels by Maman Teddy.doc

04 Nov 2025

570

King . Ita kuwa A'ie sam bata fahimtar mene suke faWi sakamakon jin harshen su da take yi cikin yaren nasara , Wannan yasa ta bin su da kallo malau malau don zazzaSi ne taji yana kamata lokaci guda tare da ganin jiri .

Jin Kathrine tayi tana Rufe mata jikin ta tare da tsane Ruwan jikin ta cikin gurSatacciyar Hausar ta tana furta  fito taka A hankali muje kinji Aisha .

?ara kallonta King Alex yayi don jin sunan Aishan yasa shi ?ara Ri?e Sunan A ?wa?walwarsa . A zuciyarsa yana faWin  Sunan Ta a?wai daWi , na taSa Kasuwanci da mai sunan Amma ita balarabiyar Oman ce. Hutawa yayi yana kallon Wani wagagegen Glasss dake Privacyn wanda ke hasko masu komai na Wurin , A hankali naga Kathrine ta kamo A'iee suna ficewa daga Toilet Win .

A wani irin ?ayatacccen ?aki na Alfarma naga ta zaunar da Ai'eee, inda Ai'eee sam bata fahimtar komai , Amma har a lokacin komai na Abinci sun bata ta?i cin sa , Wannan yasa Kathrine don dole ha?ura tana shiryata cikin Wata shiga na Doguwar Riga irin Wadda taga Musulmai na sakawa , Don sam bata yi mata ban Zar shiga ba . Har mayafi ta saka mata , Tare Da Wani takalmi mara tudu cover mai buWe daga Sama .

Haka ta zauna tana bin duk wata gaSa na jikinta da Turare nan take Bama A'ieee ba Wurin kaWai haka ya Wauki wani irin Sanyayyar ?amshi mai ?wayar da hankali da saka zuciya natsuwa koda babu.


Hummmm Jan Numfashi Kath tayi tana kallon A'ieee kana tace  Kin san me nake so dake yanzu?  . Girgiza kai A'ieee tayi a hankali tana zuba ma Kathrine idanunta Wanda suke a kumbure Saboda tsaban kuka , Please ki mun magana kina jina kina kuma fahimtar me nake faWa Miki? . GyaWa mata kai A'ieee tayi tare da cewa Eh cikin dasushshiyar murya  . Ki shirya a ko wani lokaci daga yau zuwa gobe zaku wuce Thailand, idan king Alexander ya tambayeki kin ci Abinci ?, Ki ce masa Eh kin ci , idan kuma ba haka ba to tabbas zaki sakani da kan ki cikin fushinsa , domin anan kuwa baki da maceci sai shi. Wani irin wula?antaccen kallo A'iee ta watsa ma Kathrine mai nuni da tsana da kuma ?yama tana yin shiru ba tare da tace da Kath komai ba , a haka ta fice tana bar mata ?akin  .

*
A ?auye kuwa Tuni aka banxama nemo malam Ilu inda aka yi nasarar dam?ar sa a wurin tantirancin sa . Nan take a kamo sa Ixuwa Gurin mai Gari  . A ta?aice A wannan Rana malam Ilu ya yaba ma aya za?i domin kuwa mama Abu cewa tayi Ita ta ha?ura da Auren sa Kuma duk inda ?ar ta take ya nemo mata ya dawo mata da ita . Nan kuwa kowa na Wurin yayi na'am da Wannan batun na mama Abu , inda da yawa ake ma Ilu Allah wadai tare da zagin sa da tsine masa . Mai gari ne da wasu jama'ar suka ce bai kamata a bar Ilu haka ba ya kamata a hukuntasa dai dai da Abin da Ya aikata Kamin ya dawo da A'ieee wannan ?auye . Nan take Mai gari yasa aka kira manyan barada babu girma bare mutuntawa suka sa a ?wantar da Ilu ana cire masa Riga tare da Fara dukan gadon bayan sa da Wani irin murtikeken bulala wanda aka yi maka biyu sai ka suma anan ,ko kuma kayi fitsarin wuya , a
[7/26, 8:30 PM] Nafisa Dallatu: *=?J??ZAKI=?J??*
*Don Allah littafin nan na masu Aure ne ,idan kin san baki da Aure don girman ALLAH kar ki karanta na gode!*

*19~20*


*Ga masu bu?atar payment regular group ? 500 Vip group ? 1000 SPC payment ? 1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 zaku iya subscribing channel Wina akan YouTube naku mai suna Maman teddy .*
*Don Allah kuyi ha?uri na jin Update na zaki shiru ,hakan ya faru ne sakamakon rashin lafiya da nayi, ina ?ara baku ha?uri Please=?O? *
Tuni ?auyen ya Wauka bisa ga maganganun abin dake faruwa akan Ilu, nan take kaji babu mutum Waya mai faWar Alherin sa sai sharri tare da faWin irin ba?ar izayar da yake mawa matar nasa Abu, Gulma da ?ananun maganganu sosai suka ?azanta musamman ga matan gida , Kowa na topa albarkacin bakin sa ,tare da jin Tausayin Mama Abu .

?angaren mai Gari kuwa tuni ya umarci da Mama Abu ta nufi garin su don sanar da halin da ake ciki , Don sai da Ilu ya gwagwatu da duka ne sannan Aka tambaye shi ina Yakai A'iee? , Topah anan ake yin ta , domin kuwa Babu amsa don bai sani ba , shidai komai ya faru masa a make babu mutum Waya daya sani, abin da yake fadi aikatau suka tafi da ita ,kuma ban san su ba . Wannan ya daga hankalin mai Gari matu?a , inda shine ya ce da Mama Abu ta yi gaggawar nufar Danginta wato iyayen A'iee don a sanar masu da halin da ake ciki , Shi kuma Ilu sam mai Gari da Sauran jama'ar sa sun hana sakin sa a wannan rana , Kowa na masa tofin allah tsine  .

*
Gidan Gona ne ?ayatacce na kuma musamman wanda aka tanadar don hutawa, wanda ba kowa ne mamallakin wannan ba face Fahad MacciWo, Yaro mai ji da isa da fata ga kuma giyar mulki uwa uba kuWi da ?arfin tarin Dukiya  . Abin ka ga fulani ?ya?y?yawa ne na ?warai wanda hakan yasa ka yake rashin jin sa ta hanyar holewar sa da ?ammatan sa , Duk da mahaifin nasa yana neman takarar shugaban ?asa amma hakan bai saka Fahad kin tsuwa koda na Siyasa ba .

Rintse mayaudaran idanunsa yayi yana buWewa tare da kallon Budurwar sa Huwaila dake gyefen sa hannun su sar?afe , hummmm Jan iska yayi yana cewa  Shureim wallahi kar kayi mamaki da gaske Wannan dai matashin ne king Alex ya zo har cikin gidan mu , Ni takanmanman me ya kawo sa ban sani ba , ban kuma fahimta ba . Tabbas naga rashin mutuncin da ake faWa nasa , Nagani da idanuna. Kallon sa Shureim yayi yana Gyara gilashin idanunsa kana yace  Na yarda da kai Fahad,ai a halin yanzu kowa zaka iya gani a cikin gidan ku ,amma zuwan King Alexander da Waurewar kai ?warai....To ko dai Daddy ya kirasa ne ya nemesa don ya samu wasu KuWaWen campaign... You're very stupid, Fahad ya furta a hasale kuma a zafafe bisa ga jin furucin abokin su dake gyefe Bilal saboda shi ?an a hau sama a fado ne!

Kai haba Fahad all this is for what , da Girman mu muke Wannan zage? n juna , this is wrong, gaskiya kai kuma Bilal baka ?yauta ba , Meye na Wannan maganan ma iyayen mu? .

Waye Alex meye ya taka a rayuwar sa? Please muyi binciken sa , in my own research nd think bafa kowa bane shi face  Likita he is common a surgical doctor, Shine nan fa , sannan haramtattun kasuwanci yake yi , shiyasa yayi suna a lokaci daya,kuma yake da ?azamin dukiya why you afraid of that guy ?ba kowa bane shi har zaka nemi haWa shi da Dad! Wanda idan Daddy yaso Nigerian ma zai iya hana masa shigowar sa , So please mu natsu da ALLAH dukan mu Qualifications Win mu Doctors ne da me yafi mu Bama iyayen mu da sun sha gaban sa , Abu Waya ya fi mu shine suna,sunan kuma da bama fatan muyi irin nasa sunan mara amfani don wani abun da yake yi ba'a fatan musulmi yayi shi , shima don kafuri ne bai san addini ba .

Please You have to understand me, ba wai fa na faWa Da Wata manufa bane, Bilal ya furta yana kallon Fahad da har a lokacin ransa a Sace yake , Kayi ha?uri best friend Wallahi tsokanan ka nake yi ,ba wai na furta da Wata manufa bane ta da ban . I'm Sorry please  . Mi?ewa Fahad yayi yana kallon Wrist watch Win dake Waure bisa tsintaiyar hannun sa kana yace  Kar ka damu ,komai ya wuce , yayi maganan yana mi?a masu hannu .

To sai ina kuma?

Shureim ya furta shima yana mi?a don dukan su da uzurorin su a gaba , zan wuce Asibitina cox na ?wana biyu ban shiga ba . Hakan ya kamata gaskiya....................

*

Tun kamin ta sauko daga stairs Win ?amshin turaren ta ya gama karaWe falon, inda Hajiya Rahima fara'ar ta ya ?aru ?warai bisa fuskar ta don Allah ya jarabeta da ?aunar Autar Nata wato Ahlaaan  . Sanye take cikin shiga ta al'adar Hausa fulani cikin shigar Riga da skirt na atampha mai launin coffee and milk mai Wauke da manyan zane . Good morning My Daughter =?
? ta furta tare da Ware ma Ahlaan hannu , inda a hankali Ahlaaan ta rungume Mom Raheema tana Sakin ?ar murmushi kana tace  Mom Barka da Safiya  . Barka Ahlaaan jiya baki ci Abincin dare ba , na shigo na tadda har kinyi barci  . Yeah , Ahmmm Ahlaan taja zancen tare da cewa  Lapiya Mom , Kawai jiya na Kwanta da Wuri ne saboda Cikin dare na tashi nayi Wasu Ayyuka . Alright have your sit , Hummm=?
? Ahlaan ta saki murmushi tana zama a bisa kujeran dinning Win tare da kallon mufeedah dake shan coffee don ita bata saka madara a tea, ya kike Mufee? Lapiya lau  . Ta furta tana cigaba da shan tea Win ta , Har Ahlaan zata yi mata Maganar ya taga ta dawo sai kuma ta yi shiru ,don tasan yanzu zata dawo da abin da ya wuce  .

A haka suka zauna Mom na saving Win su ,yayin da Ahlaan ta furta  Mom Banga Daddy ba? .

Ayya tun 6:AM ya fice kin san yanzu babu zama amma na san kamin Dare yana gida , gyaWa kai Ahlaaan tayi kana tace  Mom Ni kuwa zan so ki bani labarin Matar Daddy , a tare duka suka jiyo suna bin ta da kallo ,inda ta lumshe idanunta tana cewa  ?warai Mommy ina so nasan ya al'amuran ya faru? . To bi ?wa?waf?waf zaki dawo da ita Rayuwar Daddy kenan? No that's not what I mean , Kawai ina so naji takaitaccen labarin ne , idan ba kuma zai tada kishin Mommy ba , ta furta tana ?ar Dariya .

Murmushi Mom tayi kana tace  Ko da yaushe kika shirya zan baki labarin , amma yanzu kiyi break cikin natsuwa kinji? . Tom Mommy Godiya mai yawa  . Don't mention dear you're always welcome.

Gintse fuska Mufeedah tayi kowa na cigaba da abin dake gaban sa. Yayin da Mommy ta faWa kogin tunanin ta ina ma zata fara ba Ma ?iyar nata labarin azabtarwar da tayi ma Madam Halima.

topah!
Yau ake yin ta, shin ko a yaushe ne Ahlaaan zata bu?aci jin wannan labari? Kuma Ya makomar labarin zai kasance? Tir?ashi , Har yanzu tsakuran labarin mukayi mun dai fara amma bamu yi nisa ba=؃? [7/26, 8:30 PM] Nafisa Dallatu: *ZAKI*


20~21


Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy*

__________________________


A kwana biyu kacal Gaba ?aya A'ieee ta gama ficewa daga hayyacinta ,don kuwa ko Abinci tun da ta shigo komar Alexander bata saka ma cikinta ba  .

A washe gari ne safe Jirginsu da misalin 8:AM ya Waga zuwa ?asar Thailand, inda ita dai Aiee komai ganin sa take bibiyu kuma abin da baka saba gani ba a rayuwa , Tabbas da zata shiga jirgin kallon ban kwana take mawa ?asar nata na haihuwa a tunanin ta wannan itace sallamar ta na ?arshe da gidan duniya....=?9? .

Sun sauka a Thailand cikin taimakon Allah don A'iee ban da Addu'oi babu Abin da take yi a zuciyar ta , Hawaye kuwa har sun daina zubowa don kwana da wuni tana Aikin kuka . Wannan yasa har ta gaji ta daina  . Tsoro duk ya bar jikinta musamman yanda ta sallama mawa Al'amuranta na Rayuwa , Tabbas batasan wannan Rayuwar ba ,ba kuma tasan haka duniyar take ba  . wasu irin lafoyayyun motoci ne suka tadda don tuni sun rugasu isowa , A hankali A'ieee ke bin bayan su ,baya baya Tsoro ne ya fara shigar zuciyar ta a wannan lokacin ganin Duka ilahirin mutanen wurin jan fata ne wato turawa , Kallon David tayi Aboki kuma na hannun daman Alexander da yake auna mata Wani irin mugun kallo mai Wauke da fassarori iri da kala daban daban . Gani tayi Alexander ya kai hannun sa yana ri?o nata hannun inda cikin sauri ta Wago da idanunta tana kallon sa . Murmushi taga yayi wanda tun da suka taho bata ga yayi shi ma kowa ba , wannan wani irin mutum ne haka? Sunan murmushi yake yi amma fa giransa a haWe yake ,kai da gani kasan kirki kam babu a tare da wannan mutumi .

Kallon David yayi yana motsa lallausar laSSansa tare da cewa  Kamin mu isa ga Sir Pranklin ina so mu fara Wucewa Wurin Mom Juliana .

Ok sir  . David ya furta yana Bama Alexander wuri , Moton ta biyu ya shiga , yayin da David ke ?o?arin dakatar da A'ieee ne Shi kuma yasa hannun sa yana mata alama da ta shigo , Wani Abu ya haWiye mai Waci wanda a wannan karon sam ya kasa danne wa , Wannan yasa shi Kallon Alexander yana cewa  King yanzu da Wannan Yarinyar zamu je? Bama wajen Mom juliana kaWai ba har Wurin Sir Prank......kamin ya ?are maganar ne Alex ya watsa masa wani irin kallo wanda nan take ya haWiye abin dake cikin sa , Ya fahimci inda zancen David ya dosa amma sai kallon A'ieee yayi yana lumshe mata lulun idanunsa.......!


*A?wai wanda suka ce wannan update yayi kaWan , To ga Kuma wani kudai kuyi ha?uri kuyi shiru kuyi karatu lapiya =?O? [7/26, 8:30 PM] Nafisa Dallatu: *ZAKI*


22-23


Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy*

_________________________


Kau da kan ta A'ieee tayi cikin sauri , ganin irin kallon da Alexander yake aika mata dashi . Wannan wacce irin duniya ce? Dama a ?wai duniya irin na mutane kaman su Alexander? Tana maganan ne tare da bin umarnin sa tana shigewa cikin moton da ko a mafarki bata taSa ganin irin ta ba ,bare kuma tayi tunanin shigar ta a zahiri  . Rintse ido tayi wasu hawaye na zubo mata tuno da Mama Abu da tayi da kuma irin izayar da Take WanWana A wurin Baba Ilu . Ita kuma ga nata ?addarar ta wato shigowa rayuwar Alexander . Har motocin su ya fara tashi daga Wurin bata sani ba , Don tayi nisa Wurin Zurfaffiyar tunanin rayuwar ta , da kuma haWuwar ta da Wannan tantiri Alexander .

Gigif tayi tare da Saurin Kallon Alexander don ji tayi ya matsota sosai yana saka Hannun sa Bisa ?irjinta kan sa tsaye idanun sa a lumshe tamkar baya ganin komai , Wani irin lumshe ido yake yi yana murza Nipple Win ta tare da lugwigwitar kan Nononta yana Wani irin jan iska tare da furzarwa yana Motsa laSSansa tare da cewa  Uhmmmmm uhmmm Yana Wani lasar laSSansa na ?asa.


A zuciyar sa faWi yake komai nata Daban ne , A haka ji yake Wuminta na ratsa shi . TaSa nononta yake yi da hannun Waya , Wanda daga bisani gani tayi Ya zura duka hannayen sa yana aikin murzar Nonuwanta tare da shafa Nipple Win yana wani irin nishin daWi . Tamkar wanda ya luma Buran sa cikin Duniyar daWin ta .

Cike da duhun kai da kullewar ?wa?walwa jikin Ai'ee ya hau Rawa kar? tana waige waige ko zata ga Wanda zai taimaka mata ya raba ta da Alexander, Amma Abin mamakin shi ne Ko me keke ba ta gani ba a titin su ka Wai da Motocin su suke sharara gudu bisa ?waltan . Ganin yanda Yake matsa mata nonuwan yana jawo ta jikin sa yasa ka A'ieeee Fasa Uban ihu tana Saurin dafa driver tare da Cewa  Don Allah bawan Allah ka taimake Ni ,zai kashe Ni mugu ne!


Wannan shi ake ce ma aikin banza don Wan bature bai ma san me take cewa ba , Duk da ya fahimci sabon shiga Ce a harkar gashi kuma ta fado hannun bosss Na abin .

Kallon ta Alexander yayi taji yana sakin murmushi mai fidda ?aramar sauti kana ya kai hannun sa duka yana Wagota tare da ?aurata bisa cinyar sa.

Zabura ta nemi yi jin
Jujjuya kan ta take yi tana cigaba da tsiyayar da Hawaye masu zafi da raWaWi kamin tayi wani yun?uri taji harshensa a gyefen wuyan ya yana lasa tare da manna mata Kiss, Ko ina na jikin A'ieee Rawa yake yi. Cikin gurSatacciyar hausan sa taji Muryar sa yana cewa  15 mins ma ya wadatar idan kika tsaya kika bi umarnin duk abin da nace kiyi kika yi.....idan kuma kin ?i to zan yi da ?arfi , Wanne kika zaSa a yanzu the choice is your's.........!

Kasa Magana A'ieeee

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login