Showing 27001 words to 30000 words out of 49786 words

Chapter 10 - ZAKI COMPLETE BY MAMAN TEDDY.pdf

19 Oct 2025

2213

fashewa da
kuka tare da haɗa hannayenta biyu tana masa magiya amma sai gani tayi ya matsar da ita gyefe yana
sassauta belt ɗin sa tare da fiddo da Hajiya Babba yana sakin mata miskilin murmushi .
Jujjuya kan ta take yi tana cigaba da tsiyayar da Hawaye masu zafi da raɗaɗi kamin tayi wani yunƙuri taji
harshensa a gyefen wuyan ya yana lasa tare da manna mata Kiss, Ko ina na jikin A'ieee Rawa yake yi. Cikin
gurɓatacciyar hausan sa taji Muryar sa yana cewa “ 15 mins ma ya wadatar idan kika tsaya kika bi umarnin
duk abin da nace kiyi kika yi.....idan kuma kin ƙi to zan yi da ƙarfi , Wanne kika zaɓa a yanzu the choice is
your's.........!

Kasa Magana A'ieeee tayi sai dai hawayen dake cigaba da zuba mata .


Wannan yasa Alexander ƙara mimmiƙewa yana Karkaɗa tare da girgizata, Taho ki tsotse mun ita na
minti biyar.

Idanun A'ieee ne suka yi waje , a lokaci daya ruwan hawayenta na ƙara sauka ”.


Bana Son yawan Kuka , ki tsayar da Hawayen ki yanzu”. Yayi magann fuskar sa na murtiƙewa . Jikin Ai'ee
karwa yake yi , haka bakin ta ma “ Kayi haƙuri Ban iya ba Wallahi, ban san ya ake yi ba . Ok ni zan koya miki
. Yayi maganan yana matsota jikin sa . A hankali yayi ƙasa da ita yana tura mata ƙatuwar Kaciyar sa saitin
bakin ta. Buɗe bakin! Ya furta yana kallon Fuskar ta . Cikin zan numfashi kaman zata mutu ta buɗe bakin
yana tura mata buran shi ciki tare da yi mata alamar ta fara tsotsa . Kuka take yi sosai ga tsoro a hankali
take lasa wanda ko sani lasa ji yake daɗi har tsakar kan sa. Cike da ƙyanƙyani takai hannun ta tana ƙoƙarin
cire ƙatuwar da ya cika mata baki , amma sai taji Muryar sa cikin wani irin sauya wa yana cewa “ No
Hands , yana yi tare da ƙara zura mata Buran nasa ciki........!


*#Paid book ₦500 MTN card via 08081202932 ko ki tura ta wannan account number 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank*
*ZAKI*


24-25

Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy*


_________________________



Hannun sa yasa yana janye hannayenta , inda A'ieee ta fashe da kuka mai ban tausayi ,tana yi tare da
ƙwarewa da tari . Don Allah bawan Allah kayi hakuri kaji Tsoron Allah, Ka rabu dani ka mai dani gurin iyaye

na! Juyawa yayi da jama'a tamkar wanda bai san meke take faɗi ba , Sai gani ma tayi ya miƙo mata Ruwan
Roba yana Ɗaga mata gira tare da yi mata Alama da tasha ”. Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun shine kalmar
da ta furta cike da amsa kuwa , gaba daya ya gama firgitata, Idanunta duka sunyo waje saboda tsaban
tsoro da tashin hankali ”. Shi kuwa kalmar data furta wanda bai san menene ba wannan yasa ka shi Jin
ƙirjinsa ya hau buga masa da ƙarfi , Kan sa na Tamkar ana yi masa saukar Aradu . Baya yayi da kansa yana
Ɗaurawa bisa Seat ɗin tare da rintse idanunsa da suka kaɗa suka yi jah, Sha'awarta gaba ɗaya ya rufe sa ,
Gashi kuma ji yake ya kasa sarrafa kansa , yanda yaso a tantirancinsa a yayi sex da ita a cikin motar kamin
su kai , amma kuma hakan ya gagara masa Sakamakon wannan furuci da ta tayi na kalmar Innalillahi
wai'innah ilaihir raj'iun, wanda bai san mene hakan ke nufi ba . Wannan Hausar Wacce ce haka? Ya furta
yana dafe kansa kana yace da Driver cikin harshen nasara “ mun iso kuwa?” . A'a Boss Mun kusa ”.
Komawa yayi yana lumshe manyan idanunsa tare da Sauke Ajiyar zuciya da numfashi sama sama .
Ita kuwa A'ieee Sam bata bi ta kansa ko duba ga yanayin da ya shiga ba , a tunanin ta sakin ta da yayi yana
raba jikin sa da nata Tausaya mata yayi yasa yayi hakan , wannan yasa ta saurin matsawa can tana manne
jikin ta da Murfin moton , a haka har suka isa Cikin birnin Thailand , a yayin da suka sauka a wani irin
rantsatstsen haɗaɗɗen gida mai masifar ƙyau da tsaruwa . Gida ne da ya amsa sunan sa Gida ,amma kuma Abin mamaki anan shine Sam babu wani security ko jimi'ai
da suke gadin Wannan Gida, sai dai kana Ɗaga kan ka ta ko ina Camera ne , Bin Gidan Da kallo A'ieesha
keyi cike da rashin saukewa da Kuma rashin Wayewa , To ko a Nigeria taga abu sabo bare kuma ta barta ta
taho wata ƙasar ”. Muryar Sir Alexander taji wanda shi kansa Wani surutun bai sanin yana yi mata su
barkatai dukkuwa miskilancin sa ”. Here is my mother's house, Bin sa da kallon da A'ieee ta tsaya yi ne yasa
shi fahimtar bafa Hausan ta yayi mata ba , Wannan yasa shi murmushi yana kanne mata ido Tare da cewa “
Shigo ciki ki saki jikinki ina tsammanin babu Abin da zan Miki anan sai mun koma Masaukin mu , gida na
Okay?”. Da ido ita dai A'ieesha take bin sa dashi , sam bata fahimta har suka iso wani cube Corridor da ko
ina gilasaai ne , Wani irin ƙara Wani Abu ya Ɗauka wanda A'ieee cikin sauri ta manne jikin Alexander don
tsoro sam ta manta fa da Gudun sa take yi , Jirufruf ta fara ganin wasu mutane na fitowa ta ƙarƙashin ƙasa
( Under ground) .ko wannen su Da bindogogi, zare ido A'ee keyi tana shirin fasa ihu , Alexander yayi saurin
saka hannun sa yana rufe mata ɗan mitsulun bakin ta . Da ido yayi mata magana yana Ware mata fararen
haƙoransa da Hushirya suka raba tsakanin su “ Ina tare dake babu abun da zai same ki ”. Hummmm jan
numfashi tayi tare da sauke Ajiyar zuciya tana Gani ya janye hannun sa daga bakin ta. Cikin wannan
securities ɗin da suka fito ne daya daga cikin su yayo gaban sir Alexander yana Saluting tare da kokarin
masa magana ,Nan take Alex ya katse shi da harshen nasara yana cewa “ ku yi Aikin ku , Don bayyanar
wannan mutanen yasa Alexander fahimtar a tawagar sa akwai munafukinsa wato mai son ganin bayan sa .
Murmushi David yayi tun ba yau ba yasan Alexander shaiɗani ne kuma hatsabibi ”. Alama suka yi masa da
ya wuce shi Alexander Amma sai ya ja hannun A'ieee yana cewa ba sai sun bin cika ta ba . Sosai David yaji
zafin Wannan Abu amma kuma sai ya dake Don ya lura Da ayayyakun Alexander akan Wannan Yarinya ,
Nan take zuciyar sa ta fara basa mummunar tunanin ko dai Alexander yayi bincike ne matsafan sa sun faɗa
masa Da Wani Miracle nata da Ƙwashe? . A haka har David sai da a ka bincika shi ,kana a ciki nan take a
fitar da Peter Wanda Aka biyasa kuɗaɗe don ganin bayan Alexander wato da sun shigo Thailand komai ya
ƙare , sai gashi Hatsabibancin Alex yayi ram dashi ”.
Ku kai shi inda ya dace ,abin da sir Alexander ya furta kenan ,yana riƙe da A'iee ya kutsa zuwa wani irin
ƙayataccen falo , Wanda da shiga kasan mai wurin mai ilimi ce . Turusssss A'ieee tayi ganin Ƙur'ani a gaban
matan tana zaune cikin shiga ta musulunci , kyaƙyƙyawa mace dattijuwa , kaman ta sak da Alexander sai
dai shi ya fita tsawo kuma ga zati na ɗa namiji ”. Ɗago da idanunta tayi wanda suke cikin medicated glass
,tana bin Alexander da kallo fuskar ta ba zata karanci komai ba. Takawa yayi yana isa gareta Tare da
Risinawa yana hugging ɗin ta , Sam A'ieee bata jiyo mai suke cewa “ Gashi ba Hausa suke yi ba , sannan
kuma magana can ƙasa tamkar masu raɗa, Ita dai A'ieee mamaki take yi ganini har a lokacin Fuskar
Wannan mata babu Fara'a yana nan inda yake ”. Kusan mintuna goma suna a haka , kamin Taga Alexander
ya miƙe yana tahowa inda A'ieee take hannun ta ya kama yana ƙoƙarin haurawa up stairs Muryar
Mahaifiyar nasa ya dakatar dashi .....Alex!
Cak! Ya tsaya , yana juyowa tare da kallon ta , Wacece Ni a gare ka? My biological mother ”. Ya bata amsa
tare da kallon Fuskar ta yana mai ƙaguwa da son jin mene zata ce”. Ba akan wannan yarinya ka fara lalata a
cikin gida na ba ,duk idan ka taho Thailand, ban kuma taɓa maka magana ba. wannan shine karo na farko
da zan faɗa maka bana Son wannan Ɗabi'un naka, kuma wannan yarinya ce ƙarama iyayen ta a yanzu basa

cikin kwanciyar hankalin su ga rashin ta , Ban yarda Ka ƙara cin zarafin ta ba na ƴa mace! Tana faɗin haka
tayi shiru tana cigaba da karatun Alqur'anin ta ”.
Mum” ya furta Muryar sa na rawa da kyarma a haɗe ”. Ban fahimta ba , ya furta yana mai kafe Mahaifiyar
nasa da ido irin na yaran da basu san tarbiyya ba. Hummmm wannan ba matar ka bace,ban amince ka
kara abin da kayi ba , ka mai data ga iyayen ta .
Turus Alexander yayi kana a lokaci daya ya furta “ Ok idan kuma na Aure ta fa? Cikin sauri Ta ɗago kana
tace “ A'a babu Aure tsakanin Arne mara Addini da Musulma wannan yarinyar musulma ce . No mum ,
wannan ba haka bane , Nayi Miki biyayya zan Aure ta , saboda Mum ita din ta da ban ce , ban taɓa jin
mace mai daɗi kamar ta ba , Ba zan iya rabuwa da ita ba ”. Auren ta zan yi ....yana furta haka ya kama
hannun A'ieee a fusace yana kokarin ficewa da ita daga Falon baki daya. Don yaji ma kwana a gidan ba zai
yi ba sai burinshi ya cika na auren A'ieee! Da ido mahaifiyar nasa ke bin sa da kallo , Wasu irin Ƙwallah na
zubo mata . Alex kam bai tsaya ko ina ba sai a mota ya wurga A'ieee yana shigewa . Bin sa da kallo A'ieesha
ke yi , jikin ta na Rawa duk da bata san me suka cewa ba ,amma tabbas ta fahimci ran Alex ya ɓaci . Kallon
fuskar ta yayi yana dan murmushi kana yace “ Wannan matar itace Mahaifiya ta , ina kiranta da Mum
Juliana.............”
#Mamanteddy08081202932. Paid book ₦500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank.

*ZAKI*

26-27

Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*

_________________________

Shiru A'iee tayi tana kasa magana da jin kalaman sa , Mahaifiyar sa musulmace amma kuma shi sam bai
kama da Wanda yasan musulunci ba ”. Ganin yanda ta faɗa duniyar tunani yasa shi matsawa da fuskar sa
yana haɗa bakin shi da nata tare da fara kissing, cikin sauri Ta fara yunƙurin ƙwacewa amma ta kasa , duk
da kuwa tana tunano da gargaɗin da Katherine tayi mata ,akan Ban da yi masa tirjiya akan komai ya buƙata
daga gareta ”. Kusan mintuna uku yana tsotsan laɓɓanta kana ya zare bakin sa yana mai lasar labɓansa
tare da cewa “ Tunanin mene kike yi? ”. Gaba ɗaya ta gama diriricewa ,sam ta manta mene ma zata ce
masa , kawai sai ta furta “ Kai Musulmi ne kake irin wannan Abubuwan da duk mai yin su ALLAH ba zai yafe
masa ba , Wuta itace zata ƙonasa”. Bin ta da kallo yayi mai dauke da ma'anoni kana ya ce “ Really ,
Hummmm...ni ba musulmi bane I'm christian . Dammmm...ƙirjin A'ieee ya buga mata da ƙarfi kanta na
sarawa , naga wancen matan fa Ƙur'ani maganar Allah take karantawa tayaya haka?”. Come on baby . Ya
furta yana jawota jikin sa yana mai kai hancinsa tare da shaƙar ƙamshin jikin ta yana yamutsa gashin kan ta
da Yasha Gyara a wurin Kathrine ya sauko har gadon baya . Mance da maganar Mum Juliana ita din tana
Addinin Musulunci amma ba'a ciki aka haife ta ba . Tun da na girma bata taɓa ce mun nayi wani abu ba ,
hasali ko magana da kyar take yi mun tun da taso na bar Addinina na dawo inda take naƙi, wannan shine
karo na farko da tace “ Bata yarda na cigaba da Sex da dukkan wata mu'amala dake ba sai idan na Aure ki ,
So daga nan Church zamu wuce A gabatar da Auren nan , Idan kina buƙatar ayi na Addninin ku zan iya
kiran Wasu sa na sani musulmai sai suyi irin naku ”. Ƙarya kake yi , Wallahi ba zan Aure ka ba , Wayyo na
shiga uku! A'ieee ta furta kalmar tana kwatar jikin ta daga na Alexander tare da fashewa da kuka mai tada
hankalin duk kan mai sauraro .
Duk haukar da take yi Alex bai furta mata komai ba ,har suka isa inda yace da securityn sa ya kai su .
Babban Church ne suka isa inda A'ieee Sam bata fahimtar ina ne ma, A tunanin ta wani gidan ne.
Fastocin su ta gani mata da maza suna jiran isowar su , inda Alexander na riƙe da ita suka tsaya a gaban
babba daga cikin su . Sam ta rasa fahimtar Meye wannan , Don Bata jin me suke cewa , har aka daura aure
aka gama . Rungume ta Alexander yayi ,kana ya sauke ajiyar zuciya tare da cewa “ Ban taɓa tunanin
aure a wannan lokacin ba ,gashi a yanzu har kin zama matata, ki saki jikin ........kamin ya ƙare maganar shi
dai ganin A'ieee yayi tayi ƙasa zata sulale numfashin ta na Ɗaukewa ”.

Cikin zafin nama ya taro ta yana Rungume ta tare da Ɗaukar ta cakk yana ficewa da ita daga
Wurin....tirƙashi ai kam dole Ai'ee ta zube nan wurin , An taɓa haka kuwa? . Wai meke shirin faruwa ne a
wannan littafi na zaki� ku dai ku cigaba da biyo alƙalamin mamanteddy”. Short page .


*ZAKI*

28-29

Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*

_________________________

Zaune Ahlaan take kusa da Hajiya Rahima ,wanda ta rasa ta ina zata fara bata labarin Halimatu da kuma
Alhaji Bukar Macciɗo ”. Jin shirun yayi yawa ne ya saka Ahlaan ƙara gyara zama tare da kiran sunan Hajiya
Rahima “ Mom Ke nake Saurare ”. Humm Ƴar Dariya Mom Rahima tayi kana Tace “ Allah dai yasa Ba halin
ƴan jarida zaki mun ba?”. Hahaha haba Mommy kawai dai ina san sanin labarin ne , Don ina mamakin
yanda Har yanzu Daddy da Soyayyar wannan matar a ransa ,sannan a duk lokacin da kika Aibatata fuskar
sa ta sauya wa Ixuwa Damuwa , shine nake son sanin wacece ita? Please Mommy idan kuma hakan ba zaki
so na sani ba , Ba komai , Na sam sanin dama ba dole bane sai nayi ”. A'a Ahlaan Dole ne , Saboda Dole na
Faɗa Miki Ko don kar mu bar baya da Ƙura ”. Ɗan kafe Mom Rahima tayi da ido , kana tace “ Wani irin
baya da Ƙura Momy? ”. Hummmm numfasawa Hajiya Rahima tayi kana tace “ Saboda ba kune kaɗai
Ƴaƴan Alhaji Bukar ba , Tabbas yana da Ɗa da Halimatu . Daaaamnn Ƙirjin Ahlaan ya buga , Mommy ɓata
lokacin nan duka na meye? Duk da na fahimci Labarin mai tsayi ne Ƙwayar, kina nufin muna na da wani
Ɗan Uwa kenan? . Cikin sauri Hajiya Rahima ta katse ta tare da cewa “ A'a sammmm sammmm , Ku ba
zaku taɓa haɗa zuri'a da Arna ba . Turusssss Ahlaan tayi sai kuma ta muskuta cike da basarwa ta ƴan jarida
tana miƙewa tare da cewa “ Bara n ɗauko mana lemu da ruwa domin labarin Nan sai ana yi ana jiƙa
maƙoshi.......” muskutawa Ahlaan tayi ba tare da ta jira jin mene Hajiya Rahima zata ce ba , tana nufar Side
ɗin da Fridge yake , ita kam Hajiya Rahima shiru tayi tana Tunanin Abubuwa da Yawa da suka faru shekara
Ashirin da ɗoriya da ta wuce ......!

Dawowan Ahlaan yasa ta numfasawa tana ɗaukar Ruwan roban tare da zubawa cup tana kaiwa bakin ta .
Hummmm Ahlaan Kamar yadda kika sani Mahaifin ku ɗan Asalin Nigeria ƙarƙashin jihar katsina . Inda ya
fito daga nagartaccen family wato familyn Malam Umaru macciɗo. Tabbas dangi ne dangin yawa kuma
masu ilimi na Addini dana Zamani . Ni kuma ƴar ƙanwar mahaifiyar sa ce , inda Auren mu ya kasance aure
ne na gida Na zumunci........!


*ZAKI*

30-31

Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy 08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone
bank.*

_________________________

Gidan su gida ne da tabbas suka tara dukiya ,wanda za'ace da ana gadon Arziƙi to da nace daga Mahaifin
su suka gada . Kasantuwar gidan Ƴan kasuwa ne yasa ka shima mahaifin ki Shiga Sana'a ta kasuwanci, a
haka ya kuma Tsunduma Siyasa ya fara daga kansila a haka haka Har ALLAH ya daukaka shi , A wannan
lokacin Yana da Aure na , amma na dauki wasu shekaru ban samu haihuwa ba . A hanyar Kasuwancin sa ne

ALLAH ya haɗa sa da Halimatu wacce asalin ta ba musulma bace , Wannan shine mafarin labarin.........“
Mummm Sorry please,Ina zuwa Daddy na mun kiran Gaggawa ”. Muryar Ahlaan ya katse Na Hajiya Rahima
wacce ta fara shirin zurfafawa wurin bata taƙaitaccen labarin su.
Miƙewa tayi tana faɗin mummy Bara na shiga daga ciki . Ok . Hajiya umma ta furta tare da bin bayan
Ahlaan da kallo har ta shige ”.
8:30pm.
A hankali A'ieee ke ware idanunta da suka yi mata nauyi, Ganin ta tayi a sabon wata duniyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login