Showing 12001 words to 15000 words out of 18070 words

Chapter 5 - DOLE KI SONI BOOK COMPLETE BY MAMAN SHAKUR.pdf

M Shakur   

09 Oct 2025

1138

miki meya sameki haka??Aiman ta dago idonta jajur tagaida mum ta share
hawaye tace bakomi.. mum ta kalli simra datai zuru zuru tace jekiyi wasa zamuyi magana da
antin ki tawuce tafita….
Maman shakur
[18/09 9:43 AM] aishat muh’d:
74DOLE KISONI
Mum ta kalli Aiman tace inason ki daukeni amatsayin uwa nasan Amir danane amma bazan
taba goyon bayanshi ya zaluncekiba kome yamiki kifadamin zan hukuntashi Aiman tayi shiru sai
chan tafara magana tafadan ma mum komi 4rm A to Z amma sai ta tsinci kanta da kasa
fadanma mum abunda yahadu wata daya daya wuce …mum da duk zufa yaketo mata yanzu
Amir dama sato Aiman yayi noo bazai yiwuba dole mai martaba yadau mataki tacema Aiman
ina zuwa tafita tadau waya takira mai martaba tafada mishi komi shima yay matukar girgiza
dajin zancen yacema mum kisata amota kutaho nikuma yanzu zan kira pilot dina Nigeria zamu
yau dinan bazan taba goyon bayan daya awurin rashi adalci ba…Allah kadai yasan wani hali
iyayenta ke ciki kuma karki kira Amir dan zai iya zuwa yahanamu yanzudai kutaho kawai mum
tace to..takoma dakin tacema Aiman tashi mutafi gidanmu tamike mum tamika mata hijab tasa
suka fito…..
Maman shakur
[18/09 5:40 PM] Aishat muh’d: [18/09 3:12 PM] aishat muh’d:
75DOLE KISONI
Suna isa suka tarar da mai martaba harya shirya.. mum tace jekiyi wanka adakina ta wuce ta
shiga tai wanka mum takawo mata kaya masu kyau tasa duk suka gama kimtsawa suka samu
mai martaba amota suka shiga sai Airport suna zuwa suka shiga jirgi harda simra suka daga sai
naija…. …… Amir bai fito daga tiyatan ba sai wuraren 5 din yamma yunwa kaman ya kassarashi a gurguje ya
shirya yataho gida duk yakosa yaga Aiman dinshi yana zuwa yaje dakinshi yay wanka sanan
yasa simple kaya jeans blue da light blue t shirt sai kamshi yake yataho dakin Aiman yana

matas am back yana bude kofa yaga bata aciki ya karasa ciki da sauri yabude bayi bata da
sauri ya sakko kasa ya dudduba ko ina amma batanan yawuce waje ya tambayi securities
sukace mishi ai dazu mum dinshi da safe tazo kuma sunga fitansu tare harda simra ma…
Maman shakur
[18/09 3:23 PM] aishat muh’d:
76DOLE KISONI
Hankalinshi yadan kwanta dayaji tare suka fita da mum dan harya fara tunani kota gudune but
amma maisa mum tafita da ita batare da mum tafada mishi ba??kirjinshine yabuga yasan
yabarta tana kuka kuma sunce da safe mum tazo badai tafadan ma mum komiba???bango ya
nusa yay sauri yakoma daki dan yadau key din car dinshi ya fito yaja mota sai gidansu… Yana zuwa yaga ba dad da mum yakara rudewa yatambayi bayi sukace ai dazu da safe da mai
martaba mum simra da matarshi suka tafi Nigeria zama yayi dirshan akasa yay shiru yama rasa
abunyi shi bata fadan dasu mum zasu mishi yakeba matsalanshi Aiman ne ya zaiyi bazai taba
rayuwa batare da itaba hawaye ne ya sauko daga idanshi ahankali yamike yakoma cikin
dakinshi na gidan ya zauna why Aiman??mesa zaki fadanma mum bancin namiki alkawari zan
maidake gida dakaina??why ??chan ya share hawayenshi yace dole nabisu Nigeria nima..
Maman shakur
[18/09 3:57 PM] aishat muh’d:
77DOLE KISONI
Karfe 10 nasafe suka isa Nigeria kaduna Airport dama mai martaba yariga yay waya akawo mai
hadaddun mota guda biyu sababbi fil suka shiga daya fadawanshi dayan su haka tadinga nuna
musu hanya har suka kawo gidan Aiman murna take rabonta da gidansu harsun manta…suka
fiffito daga mota Aiman tai musu jagora suka shiga har ciki da sallamanta ta shiga dakin mai
martaba da mum suka tsaya a waje saboda tai musu iso …dad da mum ne suka mike tsaye
lokacin dasukaga Aiman ta shigo dakin tagudu takarasa ta rungume mum tana kukan murna
mum tace Aiman ya kk??ta share hawayen fuskanta ta kalli dad tace dad tare da baki nake
suna waje dad yace jeki shigo dasu. takoje tashigo dasu mai martaba har dakin,,, mum din
Aiman ne naga taruga da gudu ta rungume mum din Amir tana kawalli oyoyo shikuma dad
yakarasa ya rungume dad din Amir yana cewa my inlaw my inlaw is been long Aiman dai duk
sun sata a duhu…
Maman shakur
[18/09 4:10 PM] aishat muh’d:
78DOLE KISONI
Aiman ne tai magana dad kasansune??sunefa iyayen Amir wanda yasaceni…Dad ya kalleta
mai martaba zaiyi magana dad yace my inlaw yanzu ba lokacin magana bane zauna muci
abinci ahuta kowa yay wanka tukun sai a zauna afara magana..mai martaba yace hakane mum
din Amir tace mufara wanka sai aci abinci dayake gidansu Aiman babba ne side dinsu daban
dad yarakasu ita da mai martaba while simra tace ita adakin matar brother zatai wanka sai
alokacin kirjin Aiman yace dummm sai alokacin ta tuna da Amir Allah sarki yanzu koyana wani
hali oho sai kuma tai tsaki toni mema ruwana da halin dayake ciki taja hanun simra suka tafi
dakinta dayin wanka….
Abangaren Amir kuwa yanda yaga rana haka yaga dare yakasa bacci yakasa cin abinci tunanin
abin kaunarshi yake tun jiya da daddare yaso tafiya Nigeria amma babu available flight sai dai

ancemai yau da safe shinefa yaketa hada kaya karfe 11 na safe flight dinshi yadaga sai naija
shima yana addu’a Allah yasa iyayen Aiman su yafe mishi Allah sa karsu raba auren…
Maman shakur
[18/09 4:25 PM] aishat muh’d:
79DOLE KISONI
Ba’a zauna maganaba sai karfe 8 nadare bayan kowa yaci abinci yay sallan isha sanan aka
zauna mai martaba ne yabude taro da addu’a yace hakika dana yay kuskure abunda yay bai
kyautaba kome Aiman tamishi bai dace ya sacetaba ina rokon alfarma kuyafe mashi sanan
araba auren inhar Aiman bataso….Dad yace abinda Amir yamata shine daidai tayi hankali
yanzu bazata kara ma mutane rashin kunya da cin mutunciba.. bazamu raba aurenba dan koba
komi dan uwantane sunada dangan taka najini..alokacin Aiman ta dago ta kalli dad..dad yace
yes Aiman Amir dan uwankine yayanki jininkine yau zan baki asalin labarina….yace mu biyu
iyayenmu suka haifa a duniya nida maman Amir asiya mun kasance mum shaku sosai
munason junanmu haka aka samu a makaranta har nagama secondary natafi paris karatu
lokacin maman Amir na ss2…
Maman shakur
[18/09 5:26 PM] aishat muh’d:
80DOLE KISONI
Har tagama karatunta dad dinmu yatura ta India inda takaranci biochemistry kullum muna
manne a waya hartake cemin tamin mata babbar kawarta amma ita medicine take karanta
sunanta Aishat so Aliya maman Amir zata rigata gamawa hakafa har suka samu hutu dayake
dukansu biyun yan Nigeria ne suka dawo nima lokacin nasamu hutu daga makaranta nadawo
Aliya taji dadin dawowana bayan kwana biyu tacemin na shirya takaini gidan matan datamin
nashirya mukaje kallo daya nama mamanki naji tamin atake muka shirya tacemin ita saita gama
karatu nace ba matsala nima sai nagama haka muka dinga soyayya har hutuna yakare nakoma
sukuma sai daga baya suka koma to tundaga lokacin ban kara dawowaba harsaida Aliya
maman Amir ta gama karatubta tazo da batun dan India zata aura dafarko iyayenmu sunki
yarda saida nasa baki suka yarda akace yaturo cikin yardan Allah mukasha biki muka kaita
India lokacin babban Amir bai zama sarkiba nikomu bayan biki nakoma makaranta abina muna
waya da ita akai akai har Allah ya azurtata da ciki ta haihu yaro kakkyawa mai kaman da
babanshi mai suna Amir Khan…
Maman shakur
[18/09 5:38 PM] aishat muh’d:
81DOLE KISONI
Lokacin karatu yasani agaba bansamu naje sunaba muna waya da ita sosai hartakan sa Amir
yamin gwarancinshi naita dariya dukda bantaba ganin Amir ba amma naji ina bala’in son
yaron….saida na kammala PHD dina sanan mukayi aure da maman ki Aiman lokacin maman
Amir tazo amma bada Amir ba dan boarding school yayi saisa kikaga har Amir yazo gidanan
ban ganeshiba amma ina yawan ji ajikina yaron nada jinina saisa na shaku dashi naji ina
sonshi..mamar ki da maman Amir kawayeni na kud da kud sanan nida maman Amir uwarmu
daya ubanmu daya kafin iyayenmu su rasu sunce mukula da juna Aiman nasan halinki na taurin
kai karki kuskura kice zaki rabu da Amir karki sake kice zaki batamana zumunci iya abunda zan
iya cemike kenan dan haka yanzu kinji komi duk randa zasu koma India zaki shirya kibisu

kikoma wajen mijinki kinajina ko ahankali tace eh yace oya tashi kutafi keda simra kuyi bacci
dare yayi ,,ta mike duk jikinta yay sanyi suka tafi daki suka kwanta tai shiru tafada duniyar
tunani tunda taji ance Amir dan uwantane taji duk tsanan datake mai ya bace daga zuciyanta
yanzu wani hali yake ciki tasan duk inda yake yanzu hankalinshi ba’a kwance ba tanata tunanin
Amir har bacci yay gaba da ita…
Maman shakur
[19/09 11:55 AM] Aishat muh’d: [19/09 6:22 AM] aishat muh’d:
82DOLE KISONI
Washe gari da safe ita da simra sun fito sunci uban gayu tana sanye cikin wata atamfa
hadaddiya pink da ratsin baki tai kyau sanan simra ma tasa pink doguyawan riga tariko hanun
simra suka fito har falo inda suka tarar da iyayensu duka biyun ta tsugunna har kasa tagaida
dukansu duk suka Amsa mai martaba yace ina zaku haka??ta sunkuyar dakai tace dad gidan
besty Amina zamu.. yako ciro kudi dayawa yabasu susai musu tsaraba a kunyace ta karba suka
fito motar mum dinta ta dauka sai gidan besty….
Amir bai iso kaduna ba sai karfe 10 din safe har kofan gidansu Aiman amma yakasa shiga
saboda kunya kawai sai ya zauna a wajen gate yay shiru har kusa karfe 12 mai gadi yace
yallabai da abunda kake bukata yace a’a bakomi..
Shidai mai gadi bai yardada shiba sai kawai yajuya yatafi falon alhaji lokacin dagashi sai mai
martaba yazube ya kwashi gaisuwa yace alhj wani mutum yazo tun 10 har yanzu ya zauna a
waje shi yaki tafiya kuma yaki shigowa alhj ya mike yace bari nadubo ko waye yamike yatafi
yana fita wazai gani??Amir ne zaune sai uban zufa yake saboda ranan dake gasashi… Maman shakur
[19/09 6:35 AM] aishat muh’d:
83DOLE KISONI
Da sauri dad yakarasa.. shi Amir bai lura da dad bama…dad yace Amir lafiyanka dazaka dinga
azabtar da kanka ka zauna cikin rana nata dukanka ..yajuyo yaga dad ne sai duk kunya
takamashi dad yajawo hanunshi suka shiga ciki yajuyo yace dad basai kakaini ciki ba please
dad yakai duka guiwowinshi biyu kasa kayafemin abunda nama dan girman Allah dad forgive
me da sauri dad yadagoshi yace Amir nadade da yafema yashare mai hawaye yace zomuje ciki
kai wanka dad yaja akwatinshi suka shiga ciki ,yakaishi babban falo dad yace gaisa da baban
ka bari nakira su hajiya…Amir yadago kai ya kalli baban nashi daya daure fuska kaman bai taba
murmushi ba yace dad ina kwana…dad yay banza dashi Amir yakarasa yarike kafan dad yana
kuka dad kuyakuri nasan ban kyauta ba wani mari yaji akuncin shi daidai lokacin su dad da
mum sun shigo dagudu dad din Aiman yakarasa yace haba inlaw karka kara dukanmin da
niyama laifi kuma nayafe mishi dad din Amir yadinga ma Amir fada ya zazzageshi Amir hawaye
kaman mace tunda yake iyayenshi basu taba mishi fadaba sai yau da kyar dad din Aiman yasa
suka yafe mishi..daganan Amir yakoma kan mum din Aiman yace mum plz kiyafemin tace
nayafema tuntuni yanzu muje kayi wanka sai kazo kaci abinci murna kawai yake sai murmushi
yake ya kalli mum yace bazaku rabani da Aiman bako??
Maman shakur
[19/09 6:54 AM] aishat muh’d:
84DOLE KISONI
Mum din Aiman tai murmushi tace babu mai rabaka da matar ka yanzu ma itada simra sun

fitane saisa baka gansuba tace kaje kai wanka akwai abunda zamu fadama..yay murmushi
yajuya ya kalli mum dinshi ta ballamai harara mara kunya kawai yay murmushi mum din Aiman
tace nifa bazaki takurama yaronaba kaji zomuje mum takaishi har dakinshi tafito ta barshi wani
tsalle yayi yafada kan gado yanama Allah godiya daya kawo mishi komi da sauki..daganan ya
mike ya shiga bayi yay wanka yaci gayu kaman ba Amir din dayay wuri wuri dazuba…yakoma
falo yabi mum dining tazuba mishi abinci yazauna ya nada kaman jaki rabonshi da abinci tun
jiya mum din Aiman harda share hawaye tasan baici abinciba tun jiya hala wanan so haka daya
gamaci yakoma wurin su dad ananne aka fadamishi dangantakar su yay mamaki yaji kuma
yakara son Aiman ashe yar uwarshi ce yaji duk yakosa tadawoo daganan dai suka dinga hira
yace zaije yay bacci yamike yatafi daki danyin bacci …..
Maman shakur
[19/09 7:04 AM] aishat muh’d:
85DOLE KISONI
Aiman na shiga gidansu Amina taganta a tsakar gida tana yanke kunba ta gudu Aiman tafada
kanta tana besty i missed u Amina ta kalli Aiman tace Aiman kece kodai mafarki nake?? Aiman
ta minsili fuskanta tace kinji ba mafarki bane aiko Amina ta rungumeta sosai suna ihu Aiman ce
ta dago tace ina su mama??Amina tace suntafi biki daga ni sai kannina twins tace muje daki
takamo hanun simra wacece wanan yar India dakika samo mana tace simra sunanta simra ta
gaida Amina da yaren turenahi ta amsa daganan Amina takira kanenta tace ga kawa namuku
suna ganinta sukaji suna sonta sunga yar India ga gashi itama simra haka dayake akwai surutu
anhadu an dace suka wuce garden wasa…
Amina takawoma Aiman drinks tadansha kadan Amina tace besty gaskiya India ya karbeki Amir
ya iya raino jibi yanda kikai fresh kin kara haske boobs dinki sun ciko jibi hips dinki nawawoo
kodai abun ya shiga ne??
Maman shakur
[19/09 7:19 AM] aishat muh’d:
86DOLE KISONI
Aiman ta balla mata harara wani irin abu kekuma??:roll::roll:Amina tace ciki mana Aiman ta kai
mata duka banaso besty wani irin ciki..Amina tace ban labari ya bayan rabuwanmu??nan Aiman
ta fadamata komi yanda aka saceta rayuwanta a India komidai…Amina ta kalleta tace besty duk
saboda ni hakan tafaru dake Aiman tace karki kara blaming kanki laifina ne na rashin jin
magana da rashin kunya gashi sai Allah yahadani da daidai ni nama godema Allah bai cutar da
niba..Amina tace hakane amma kin fara sonshi kuwa??tambayan tazo mata abazata ta ballama
Amina harara tace besty yace dole nasoshi nikuma bazan taba sonshiba…Amina tace besty les
talk lyk adult dont u feel anything 4 Amir???Aiman tai shiru chan tace besty bazan miki karyaba
i dont luv him amma ina yawan tunaninshi kullum yana zuciyata ko kulle ido nayi shinake gani i
try my best inga nadena tunaninshi amma hakan ya faskara …Amina tai murmushi tace sonshi
kike kenan ta mike tsaye tace no way inhar nasoshi yaci nasara aikaina kenan kinga besty
mubar maganan tashi kimin dan wake shinakeson ci i really miss dan wake…
Maman shakur
[19/09 7:36 AM] aishat muh’d:
87DOLE KISONI
Amina ta mike bari naje na daura miki nima akwai abunda zan fada miki..

Bayan ta daura ta dawo tace besty next week ne bikina??Aiman tace da gaske waye
angon??badai shamsu wanda nasanki dashiba??Amina tai dariya tace wlh shine daganan suka
dinga tsara bikin har dan wake yayi Amina ta zuboma Aiman yaji yaji gashi shar shar Aiman
tahau ci saida taci da yawa taji wani Amai yataso mata da gudu ta tafi bayi tadinga kwara Amai
Amina namata sannu harta gama suka dawo daki Amina tace besty baki da lpy ne tace wlh Lpy
na kalau dan waken danakeso bansan mesa nai amanshi ba Amina tace besty kodai cikine
Aiman ta daure fuska:evil::evil: sau daya fa kacal mukayi wlh ba ciki bane maleria ne nasani
nikidena min maganan ciki kinasa hankalina na tashi Amina tai shiru tunda taga sahibar
batason maganan Aiman batabar gidansu Amina ba sai bayan mangariba simra kaman ta
kwana achan taga kawaye…suna shiga mum ta rufe Aiman da fada baki da hankaline kinada
aure zaki fita har bayan mangariba mum din Amir ne tace gidan kawarta taje dole susha firan
bayan rabuwa mana mum tace wuce kije kiyi wanka munyi bako kizo kikai mishi abinci
Maman shakur
[20/09 12:25 PM] Aishat muh’d: [20/09 9:27 AM] aishat muh’d:
88DOLE KISONI
Taje daki tai wanka tasa wata yar doguwar rigan bacci iya guiwa ta mulka turare tasa hijab tafito
tazo tasami mum tare da mum din Amir suna fira tace mum ina abincin bakon??mum tace kije
kitchen ki dauko takoma kitchen ta dauko abinci mum tariga tai arranging nasu a tray tadauka
tai hanyar dakin baki dasu tadinga sallama amma shiru kawai ta shiga ta ajiye abincin tafito
tadawo falo tace mum nakai abincin amma banga bakonba mum din Amir tace jeki zauna kihuta
abunki.. mum dinta tace gaskiya yakamata su gaisa da bakon tashi kije hala yana bandaki ne ta
tashi tana zumburo baki dan ita bacci takeji sosai…mum din Amir tace wai mesa kike takurama
yata mum din Aiman tai dariya tace mijinta yazo ai yakamata su gaisa suka juna daganan suka
cigaba da hiransu…
Aiman tana shiga dakin da sallamanta kawai ganin Amir tayi dagashi saidan towel yafito daga
wanka gabanta ne yafadi tajuya dagudu zatabar dakin ya kamota….
Maman shakur
[20/09 9:40 AM] aishat muh’d:
89DOLE KISONI
Ya matse ta ajikinshi gam duk iya kokarinta nata kwace kanta takasa ahankali yace gwara ki
natsu ta ballamai harara ni cikani ka biyoni gidanmune kasaceni kome??yay murmushi yace
yes kuma ki shirya gobe zamu tafi India ta murguda baki wlh bazaniba saina tsaya anyi bikin
besty dani yace nikike murgudama baki??tace to aini badakai nakeba yay kwafa yace gwara dai
tace to cikani mana yadagata chak tana wusil wusil bai direta ko inaba sai kan gado ya cire
mata hijabin jikinta tai maza tasa hannu tana kare kirjinta dan batasa bra ba kuma rigan is
transparent tace wai mehaka banaso Allah zanma ihu yakara matsota nan da nan jikinta yafara
rawa yasa hanunshi ya janye nata datake kare kirjinta ya kura mata ido chan yace Baby kin
chanza kin kara cika mesa?? Ta murguda baki oho aiko yakai mata kiss yay kissing dinta sosai
tare da shafa albarkatun kirjinta da kyar yabarta itako sai kuka take yarumgumeta sorry baby
bazan karaba nai kewankine sosai i really need u am suffering a lot ..tai banza dashi ta mike
daga kan gado tafara tafiya yabita da ido yana hadiye yawu hartakai bakin kofa yace hijabinki ta
juyo tana kumbure kumbure…
Maman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login