Showing 6001 words to 9000 words out of 18070 words

Chapter 3 - DOLE KI SONI BOOK COMPLETE BY MAMAN SHAKUR.pdf

M Shakur   

09 Oct 2025

1143

are driving me crazy dis gurl
Maman shakur
[15/09 7:45 AM] aishat muh’d:
38DOLE KISONI
Yasa kuku takai mata fruit din su apple banana pineapple strawberry da orange duk ayankasu
kanana kuma sunyi sanyi aka kaimata ta karba ta zauna tacisu sosai dan yunwa takeji….
Shikuma ya tafi babban mall dan siyo mata kayan sawa…yasiyo english wears dogayen riguna
sanan yakoma bargaren undies yasai mata pant masu kyau dayawa dayazo wurin bra ne shibai
san size dintaba ya tsaya yana tunani..chan sai yadau waya yakira kuku din yace takai mata

wayan,koda kukun takai wayan Aiman kin karba tayi, Amir yace ma kuku tasa wayan a
hands-free tafita,takosa tafita…yace baby kinajina nasani dama inason nasan size din bra
dinkine tai shiru taki magana yace koki fada ko indawo gida induba dakaina ta shiru ita wlh bata
taba ganin mara kunya irin doc India ba yace shikenan gani nan zuwa ya kashe wayan… Maman shakur
[15/09 7:57 AM] aishat muh’d:
39DOLE KISONI
Ya kashe wayan yadau size 40 yace nasan kinada girman breast but i dont think zasu wuce
40..yakoma wurin kayan makeups yasai mata dayawa su turare different types sanan yasai
mata pad sinki daya da hair removal cream product din veet da all clear dan baisan wanne take
amfanii dashi..in takai ta mukudai yasaimata abubuwa dayawa yabiya kudi body guard suka
kwashi kayan suka kaimishi mota suka shiga suka tafi…
Koda yakai gida ya tarar ta kulle kofa murmushi yayi yace nida gidana yakoma daki ya dauko
wani key kawai ganin mutum tayi ya shigo da sauri ta mike tana kakkare kirjinta..ahankali
yatako har gabanta ya cire gashin daya rufemata fuska yaga tamai kyau sosai..yace baby
nadawo bakimin oyoyo ta daure fuska yace yauwa size nawa kike sawaa tai shiru kaman
dagaske yakai hanunshi kan riganta da sauri ta tsugunna tana ihu wayyo mamana…yay dariya
yace fear fear…yawuce yafita
Maman shakur
[15/09 8:07 AM] aishat muh’d:
40DOLE KISONI
Haka suka cigaba dazama kullum saitai kuka shikuma yama fita daga harkan ta saboda tadan
sake…kullum abincinta fruits dan tana so sosai wani zubin ta yanka kankana kanana tasa zuma
aciki tasa a fridge sai yay sanyi ta dauko tasha..itadai fruits din India namata dadi barinma
Apple dinsu….yauta kama Thursday gabanta sai faduwa yake kuka kawai take sosai ita yanzu
shikenan gobe zata zama matanshi gashi tundaga ranan daya kawo mata kaya bata Kara sahi
a idoba…wani tunani tayi da gudu tasauka daga kan gado dama tariga tai wanka tasa wani
dogon jeans red skinny ne saitasa black top mai ratsin red tai kyau sosai takama kanta a red
band da dankunne red.tadau hijab dinta tasa …tana fitowa kitchen tanufa tasamu kuku tace
mata inane dakin oga ta nuna mata ita kuma tatafi dakin straight Ahankali tabude dakin mezata
gani??:oops::oops::oops::oops:
Maman shakur
[15/09 8:15 AM] aishat muh’d:
41DOLE KISONI
Karuwanshi teema tagani kwance tana shan baccin ta batasan maisaba amma jitayi kirjinta
namata wani irin zafi ta waiga taga shi baya dakin ahankali ta shigo tana kalle kalle chan ta
hango wandon daya cire ta dauka ta zare belt din dake jiki…iya karfinta ta daddage ta zula
mata belt di bashiri teema tatashi tana ihu Aiman ta daure fuska da turenci take magana dan
ubanki mekikeyi anan??teema ba bakin magana dan bulalan ya shigeta Aiman ta cigaba da
dukanta teema ihu kawai take ..Amir na bayi wanka yakeyi saisa baiji ihun ba yana kashe
shower yaji ihu towel kawai ya daura yafito a rude yana fitowa yaga Aiman ke kilar teema
kaman an aikota ta gudu yakarasa yarike Aiman yace Aiman metayi miki ina ko kallonshi
batayiba kokarin kwace kanta take takoma kan teema garin kwace kanta dinne hijabinta

yafita….
Maman shakur
[15/09 8:25 AM] aishat muh’d:
42DOLE KISONI
Iya karfinta ta daddage ta fixge kanta daga jikinshi takara komawa kan teema tana dukanta da
belt tana cewa get out of dis house ita tsabagen bala’i batamasan hijab dinta yafitaba Amir ne
yakamata ya karbi belt din ya rungumeta tsam tsam a jikinshi yace calm down baby na. tana ihu
tace kiwuce kibar gidanan kona kasheki teema jiki duk yay rudu rudu da gudu tasa kayanta tai
hanyar waje harda tuntube…
Aiman tace mallan saika sakeni ai rungumar ta isa haka yasaketa yaja hanunta ya zaunar da ita
kan gado yana ta murmushi shi wlh dadi yakeji dan alamune na tana kishinshi..yadan daure
fuska yace ba ruwanki da wanda nakawo gida duk randa kika kara dukan wata saina bata miki
rai…ta balla mai harara ta mike zata bar dakin yabita da kallo har takai bakin kofa yace tsaya ta
tsaya chak tana hararanshi yace mekikazoyi dakina alokacinne ma tatuna abunda yakawota sai
kuma tafashe da kuka tafara uncle doc India plz karka auren gobe dan Allah kamaidani gida
tadinga kuka shi kawai kallonta yake yanda takeda hip ga boobs ga gashi danba hijab a
jikinta….
Maman shakur
[15/09 9:41 PM] Aishat muh’d: [15/09 8:35 AM] aishat muh’d:
43DOLE KISONI
Ta cigaba da kuka sosai tana uncle doc India plz kamin rai nasan nama laifi but plz dont punish
me by marrying me wlh bana sonka i dont have any feelings 4 u plz kayakuri forgive mee shiko
gogan murmushi yayi yace yau nadawo uncle kenan yay dariya sosai yace Aiman i luv u alot
kuma DOLE KISONI so kidena rukona kan aurenan dan gobe after jumma’at za’a daura kinji
luv??da gudu tabar dakin tana kuka sosai…shiko kwanciya yayi yana murna tare da fatan Allah
kaisu gobe lpy….
Haryau iyayenshi basusan yadawo India ba shidama yanason ran Saturday ne zaije tare da
Aiman yace musu yay aure..
Bangaren su dad addu’a da fatan alheri sukema yar tasu dan sunsan gobe ne za’a daura
auren…
*******rana bata karya saidai uwar diya taji kunya ayaune liman yatambayi Amir shin iyayenta
sun baka ita yace eh ..liman yace shikenan akako daura auren akan sadaki dubu 100 Amir
murna kawai yake shida babban abokinshi ustman
Maman shakur
[15/09 8:49 AM] aishat muh’d:
44DOLE KISONI
Bayan an daura aure yakira mum dinshi yace mum gobe zanzo and i have a surprise 4 u keda
dad tai dariya tace saikazo simra nata kewanka yay dariya yace kice i miss her too yace luv u
mum tace luv u too son ya kashe wayan…
Bashi yakoma gidaba sai karfe 9 nadare dakin Aiman ya wuce yasameta zaune sai hawaye
take ya ajiye kazan daya shigo da ita yakarasa wajenta yace baby luv stop crying today is a
happy day 4 me and u ta kalleshi ta ballamai harara da jajayen idonta yay murmushi ya dauko
kazan yasa a plate ya yazo yakai bakinta zai bata aiko ta gansara mai cizo saida yay kara yace

baby zaki kashe mijinkine???tace u mijina over my dead body i hate u Amir bazan taba zama
dakai ba bazan taba hada jinina dakai ba bana sonka bana sonka i ha..te….u… magananne ta
sarke saboda bakinshi dataji cikin nata yadinga mata kiss yana shafata tako ina hannushi dataji
kan nonon tane yasa ta tureshi iya karfinta ta gudu ta shiga bayi tana Allah ya isa tabamin
nonon dakayi shiko jikinshi ba karfi dan duk sha’awanshi yatashi yamike yaje yana lallabata
tabude kofan taki budewa yagaji yabar dakin…saida ta tabbatar baya dakin sanan tabude tafito
tana maida numfashi….
Maman shakur
[15/09 9:01 AM] aishat muh’d:
45DOLE KISONI
Ranan bacci barawone ya dauketa saboda kuka da safe ta tashi tai wanka tasa doguwan rigan
daya sai mata baki ko makeup batayiba ta zauna tana tunanin gida da besty dinta Amina..
kamshin dataji na turarenshine yasa ta daga ido ta kalleshi yanda taga yadaure fuska kaman
baitaba murmushi bane yasa ta natsu duk rashin kunyan data shirya yimai ta hadiye…yakaraso
ya kalleta yace ki shirya yau zankaiki kiga parents dina yace kalleni kallo daya tamishi ta saukar
da kanta yace wlh inhar kika fada musu satoki nayi wlh zan bata miki rai saina kwanta dake nai
miki ciki ki haifanmin yara kuma bazan taba maidake gidaba amma inhar bakiyi komiba kika
nuna musu kaman we luv each other i guarantee u bazan taba miki komiba kuma wataran zan
maidake gidanku…da sauri tace da gaske doc India??yace nataba miki karya ne yamike yace ki
shirya ina jiranki ya wuce yafita….
Maman shakur
[15/09 9:12 AM] aishat muh’d:
46DOLE KISONI
Ta shirya cikin wani ubansun doguwan riga baki da ja tai kyau sosai ta nannade gyalen a kanta
ta dauko hill ja tasa tadau jakanta vintage ja tarike fuskan nan tasha makeup ta sauko daga
matattakalar bene sai uban kamshi take, sakin baki yayi yana kallonta kuma yana hamdala
dakara godiya ga Allah daya bashi Aiman a matsayin mata ya mike tsaye yana sanye cikin suit
baki shima yay kyau fuskan nan nashi nacikin glass fari gashin shi lub lub yay matukar kyau
Tare suka jera kana ganinsu kaga perfect couple yabude mata gidab gaba tashiga yakoma
yashiga gidan driver yajasu sai gidan sarauta…..Tai mamaki yanda taga anata gaidasu taga sun
shiga wani tamkeken gida unguwa guda aljannar duniya yasamu waje yay parking yafito
yakamo hanunta ta kwace tare da murgudamai baki :roll:aiko yamata kiss ta tureshi me
haka?yace bana hanaki murgudamin bakiba yariko hanunta yace kindaisan agreement dinmu
yaja hanunta suka shiga ciki…
Maman shakur
[16/09 10:04 AM] Aishat muh’d: [16/09 6:22 AM] aishat muh’d:
47DOLE KISONI
Suna shiga bayi sukazo suna zuba musu flowers akasa wasu na kwasan gaisuwa Aiman sakin
baki tayi dama dan sarauta ne..amma shine mugu haka.. tadawo daga tunanin datakene lokacin
dataga wata yar dattijuwar dazata kai kiman 55 kakkyawa da ita fara taci gayu sosai tasa wasu
kaya masu kyalli sai murmushi take tana karasowa ta rungume Amir shima ya rungumeta sosai
ta dago ta kalli Aiman takura mata ido saboda taga yarinyaar na yanayi da yayanta na Nigeria
tace Amir wacece yarinyar nan ??ya sosa keya yace mum she is my wife dama shine surprise

din dazan baku….sai alokacin Aiman ta tuna bama ta gaishetaba ta tsugunna har kasa tace ina
kwana mama matar tai murmushi ta kamota ta rungume tace ya kk zodai inkaiku wajen emir
tukun kafin mu tsaya fira….
Maman shakur
[16/09 7:45 AM] aishat muh’d:
48DOLE KISONI
Suna shiga dakin taga daki mai kyau an mishi ado irin ta sarauta tahango wani dattijo kakkyawa
dan India Amir yay bala’in kama dashi kaman yay kaki…Amir ne taga yaje ya rungume baban
yana shagwaba yace daddy i missed u alot..baban yashafa kanshi yace i missed u more
son..Aiman har kasa ta tsugunna tagaida mai martaba ya amsa mata da fara’a..Amir yace dad
kun dameni nayi aure shine nai aure a Nigeria nakawo muku ita dad yay murmushi yace am
proud of u son..u are just lyk me wato dan na auri mamanka yar Nigeria shine kaima yar Nigeria
ko Amir yay murmushi yace lyk father lyk son..(iyaye mu gyara mudinga bincikan yaranmu kan
abunda suka kawo mana..a ina kasamu??waya baka??baso bane wai kutaso ku baku dukan
yaara ko kuma baku musu fada)
Maman shakur
[16/09 8:21 AM] aishat muh’d:
49DOLE KISONI
Amir ne yace mum ina lil sis simra??mum tai murmushi tace wlh tana madrasa anma 12 zata
dawo yay murmushi yakoma kusa da dad dinshi..ita kuma mum taja hanun Aiman suka tafi
dakinta dan taga duk bata sakeba..suka shiga mum tace yata zauna abunki ta zauna ita duk
kunyar mum take ..mum tace saki jikinki ya sunanki?tace Aiman imran tace Allah sarki hakadai
mum tadinga janta da hira…sai wuraren daya simra ta dawo..ai tana ganin Amir ta gudu taje ta
rungumeshi brother nai kewanka ya dagata sama tanata dariya..yace kawo kunenki nafada miki
wani abu tamika mishi yace mata nakawo matata tana dakin mum jeki gaisheta kiyita mata fira
ta sauri tace brother are serious yace yes da gudu tayi dakin mum dinsu
Maman shakur
[16/09 9:01 AM] aishat muh’d:
50DOLE KISONI
Tana shiga da gudu tafada jikin Aiman ,Aiman harsaida ta tsorata mum ta daka mata tsawa baki
iya gaisuwaba daga zuwa zaki haye jikinta tana dariya tace mum i was just so happy tace matar
brother ina wuni Aiman tai mata murmushi ta kamo hanunta tace ya kk??simra tace matar
brother wlh kinada kyau i luv u ta rungumeta Aiman nata dariya mum tace ya isa rungumar kije
ki chanza kayan makarantar ta wuce tana zumburo baki…mum ta kalli Aiman tace wanan ce
kanwar Amir she is 5 now tana primary 3 ne yanzu a madrasa izunta 15 tana hadda Aiman nata
murmushi suna cikin haka saiga simran ta shigo taja hanunta tace matar brother zomuje kiga
dakina da toys dina takaita dakinta tanata nuna mata abubuwanta itadai Aiman taji tana sonta
sosai kodan ita batada kanwa ne halan ammadai tana sonta…
Maman shakur
[16/09 9:20 AM] aishat muh’d:
51DOLE KISONI
Sai bayan isha Amir yace ta shirya sukoma gida simra najin haka tadinga kuka wai wlh bazai
tafinmata da itaba yabarta anan taje tasamu dady tana kuka dad yace to kibisu amma ranan

friday zai dawo dake saboda school kin yarda da sauri tace eh aiko taje taja hanun Aiman wai
suje dakinta tajada kaya suka tafi Aiman ta tayata hada kayan itama murna take akalla zata
samu mai debe mata keya …muce ta aika maid akirata tabar simra tatafi wajen dakin
mum..tana zuwa mum ta miko mata wani abu a kofi kaman madara tace yata shanye wanan
takarba tasha dan ita batasan meba…mum ta dauko wasu abubuwa chocolate ne tabata tace
gashi kullum kidinga shan daya tai murmushi tace nagode mum daganan tasa ajaka mum
tarakosu har mota dad ma haka suka shiga suka tafi…sai kallonta yake amota amma taki bari
su hada ido wani murna yake yanda bata tona mishi asiriba suna shiga gida yana parking suka
fito taja hanun simra sai dakinta shikuma ya tsaya dauko musu jakan simra….
Yakawo musu jakan yama Aiman alamu da ido tazo ta murguda mai baki ta tashi ta shiga bayi
shikuma ya wuce dakinshi da haushiiii
Maman shakur
[16/09 9:30 AM] aishat muh’d:
52DOLE KISONI
Washe gari bayan sunyi sallan asuba tace ma simra jeki gaida yayanki tako tafi shiru shiru taji
simra bata dawoba har karfe 7 shine ta sauka tana kaiwa bakin kofan taji muryan Amir yana
koyama simra karatun Al Qur’an suratul rumm …muryarshi dadi kaman na sudaies mamakine
ya cika mata ciki dama mutumin nan nada ilimin addini yake iskanshi da neman mata haka
motsin dataji za’a bude kofan ne yasa tai maza tajuya ta wayance kaman tana neman abu
simra takarso tace matar brother mekikeyi anan??tace bakomi tajata suka shiga kitchen ta dafa
musu egg pizza da hot tea kamshi duk ya cika gidan suna cikin ci a dining Amir yafito yataho ya
zauna kusa da ita yace baby ina nawa ta daure fuska kawai gani tayi yasa hannu yafara cin
nata simra tace brother karka cinye mata mana ya daure fuska taja bakinta tai shiru saida yaci
yay nak sanan ya mike ya manna mata kiss abaki yace baby natafi clinic take care jitayi kaman
ta kasheshi tai banza dashi shikuma yawuce yatafi…
Maman shakur
[16/09 9:39 AM] aishat muh’d:
53DOLE KISONI
Haka suka cigaba da rayuwa simra nadebe ma Aiman kewan iyayenta sosai tana bala’in son
yarinyar dan tanada shiga rai ga surutu daban dariya yayinda Amir najin dadin yanda tarage
damuwa.. yanzu kullum da safe sai ya cinye mata abincin yana jin dadin girkinta sosai saida
yanzu ko kallo bai ishetaba dan kullum kara tsanarshi takeyi.. ******yaune takama friday randa simra zata tafi tun safe Aiman take kuka amma a boye dan
batason simra tagane tai wani zuru zuru yanda Amir yaga tayi yasa tabashi tausayi yaki kaita
harsai karfe 3 da dady yakira yace yadawo da simra shine yaje yace tafito Aiman kuka take
sosai itama simra kuka da kyar ya babbare simra daga jikin Aiman yasata amota itakuma Aiman
takoma daki tana kuka daga baya tamike tai wanka tasa wani three quarter iya guiwa yakamata
sosai dawata yar shimi mai v neck shima yakamata tazauna tai shiru har karfe biyar..tana zaune
kawai taji tana sha’awan zuwa tsakar gida tako fito tana fitowa kawai ta hango gate abude kuma
ba securities din dukansu basa wurin ai batai tunanin kayan dake jikintaba da gudu tayi gate
tafita daga gidan gudu take iya karfinta
Maman shakur
[16/09 9:48 AM] aishat muh’d:

54DOLE KISONI
Amir natare da dad dinshi suna fira yana tambayarshi ya Aiman??yace tana lpy dad hakadai
sunata firan da da uba kawai jiyayi kirjinshi ya buga dummm saikuma yaji zuciyarshi na Aiman
Aiman kawai mikewa yayi zumbur yay ma baban nashi sallama dad yana ka tsaya kayi
mangariva mana yace dad zandan leka clinic ne yace to bye yama mum sallama da simra yatafi
gudu kawai yake yana zuwa dakin Aiman ya shiga straight yaga bata ciki yaduba bayi bata ciki
yakoma kitchen yatambayai kuku tace dazu around 5 taga tafito tsakar gida daganan bata kara
ganintaba ..duk ya rude yatafi wajen securities yace musu Aiman ta fita sukace a’a sai daya
daga cikinsu yace kodai dazu damukaje taya neighbours dinmu kashe snake ne tafita Amir yace
wot??kun fita dukanku yace shikenan yarinyar mutane ta gudu yace kuje kunemota inba
hakaba nakoreku duka da sauri yakoma mota yaja aguje yafita kaman mahaukaci…
Maman shakur
[16/09 10:03 AM] aishat muh’d:
55DOLE KISONI
Aiman bata daina guduba saida taga tabar unguwan kwata kwata addu’a take Allah ya
taimaketa tasamu wanda zai bata kudin jirgi takoma Nigeria tanata tafiya da sauri sauri….
Amir yay nema harya gaji anguwan dasuke jere dasu yake shiga daya bayan daya yana
dubawa amma bai gantaba Addu’a yake Allah yasa yaganta bayason tafada wani halin kuma
dan yasan akwai yan iska sosai a India harda hawayenshi duk ya rude …
Aiman tana cikin saurinta dan 7 ma yayi ta hango wasu samari su 3 akofar wani gida ahankali
takarasa wajensu ta tsugunna har kasa tana dan Allah kutaimakamin da kudin jirgi nakoma
garinmu harda kuka suko ido kawai suka zuba mata sunga yarinya kakkyawa ga gashi ga diri
suka kalli juna sukai magana da India sanan suka juyo suka kalleta daya daga cikinsu yace
indai kudin jirgi kikeso zamu baki amma saidai ki shigo dakinmu ki amsa ba anan ba da sauri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login