Showing 3001 words to 6000 words out of 18070 words

Chapter 2 - DOLE KI SONI BOOK COMPLETE BY MAMAN SHAKUR.pdf

M Shakur   

09 Oct 2025

1141

ganinshiba tai dariya tace hala yakoma India dinsune saboda kunyar abunda namishi
Maman shakur
[12/09 4:55 PM] aishat muh’d:

19DOLE KISONI
Satin Amir 1 yana jinyan jikinshi ya warke garau ya shirya plan abunda zaima Aiman wanda
saitai kuka da idonta tana bashi hakuri……bangaren su dad sunji Amir shiru suntambayi Aiman
ta wayance tace yay tafiya ne dad daganan basu kara tambayaba…
Yauta kama Friday yaune kuma yake shirin aiwatar da plan dinshi….yana zaune adakinshi
shida wasu body guard dinshi sunchi bakaken suit ga bakin glass daga ganinsu kasan suma
yan India ne….ya dauko hoton Aiman yamika musu yace ita nakeson ku kamo.. Nai waya ance
har yanzu tana zuwa school.. suka karba suka fito shikuma ya shirya yatafi airport dan anan
zasu hadu….private jet dinshi na airport
Sun shiga makarantan da wuri sunyi parking motansu a parking space sunata jiran zuwanta
amma batazoba sai wuraren 12 ta shigo dayake yau batada lecture da wuri…tana sanye cikin
riga da sket na hollond sky blue tai kyau tadauko sky blue hijab tasa iya cinya da hill dinta tai
bala’in kyau ta wani karayin bul bul alamun kwanciyan hankali Maman shakur
[12/09 5:26 PM] aishat muh’d:
20DOLE KISONI
Hankalinta kwance tana tafiya das das kanajin kwas kwas din takalminta kasancewan wurin ba
jama’a shiru tana cikin tafiya saitaji kaman motsin mutum abayanta ta tsaya chak sai tajuya taga
bakowa tacigaba da tafiyan abunta ….bazato ba tsammani taji ankamata zata bude baki tai ihu
kawai suka samata wani tsumma wanda yarufe hancinta da bakinta tundaga nan bata kara
sanin inda kanta yakeba….wani irin bacci ne ya kwasheta suka sata a mota sai airport
…….suna isa airport suka kira Amir yafito daga jirgin sukace tana cikin mota ya shiga ya kalleta
yay wani murmushi gani yay takara wani irin kyau ya manna mata kiss a baki ya dauketa chak
kaman baby yahau jirgi da ita body guard din suka bi bayanshi duk suka shiga aka kulle jirgin
yatashi sai India….
Maman shakur
[12/09 10:08 PM] Aishat muh’d: [12/09 5:50 PM] aishat muh’d:
21DOLE KISONI
Da suka shiga jirgi dayake har gado akwai aciki ya kwantar da ita yacire mata hijabin ya kura
mata ido dama haka take very young amma see her body very sexy yakai hanunshi zai tabata
ya mike da sauri yace no no nooo she is not lyk d rest bazan mata hakaba ita sonta nake i will
marry her ….da sauri ya daura mata belt kawai yafito daga dakin……. Bangaren su dad kuwa har dare babu Aiman sun damu sosai dan ranan dad bai fitaba kwata
kwata saboda yana wani peper work….duk hankalinsu yatashe yarsu bata dawoba mum takira
Amina a waya tace Aiman na gidanku ne Amina???Amina tace mum wlh yau ko a school bamu
haduba yanzuma haka tafiya nake zanzo dubata nazaci ko bamata da lpy ne…..mum ta rude
tace wlh tun around 12 tabar gida tatafi school Amina ma takara rudewa tace bari na karaso
mum tacigaba da sauri
Maman shakur
[12/09 8:54 PM] aishat muh’d:
22DOLE KISONI
Tana shigowa gidan da sallamanta ta tarar da dad a tsaye mum azaune tana hawaye….
Dad yana ganin Amina yace yata kince tun safe baku haduba tace wlh dad bamu haduba nama

zaci ko bata da lpy ne dan around 1 nama kirata but her number was switched off…mum takara
rudewa tana kuka alhaji ka sanar da police wlh saceta hala akayi suna cikin haka sukaji gate
man yay sallama dad yace shigo ya karaso ciki ya mikama dad wani envelope yace Alhaji wani
yanzunan yace nabaka alhaji yakarba….gate man yatafi harya ajiye envelope din mum tace ka
karanta mana alhaji ya bude ya ciro wata farar takar da yafara karantawa kaman haka..
“””Assalamu alaykum babana
Ka gafarcen dad nasan nama laifi babba wanda da wuya ka gafartamin amma abu daya zan iya
tabbatarma shine bazan taba cutarma da yaba zan kaita garinmu ranan jumma’a mai zuwa in
sha Allah za’a dauramana aure….dad na rubutama wanan sakonne dan hankalinka ya kwanta
saboda karka damu kanka wajen nemanta saboda karku shiga tashin hankali dad i really luv u
daughter bazan iya rayuwa batare da ita a gefenaba ka gafarcen….
Amir khan
Maman shakur
[12/09 9:51 PM] aishat muh’d:
23DOLE KISONI
Dad gumi yadingayi yace menene hujar Amir na daukemin ya???maisa bazai iya jira ayi
aurenba??nasan cewa nariga nabashi ita amma maisa zai dauketa???jin an ambato Amir yasa
hankalin Amina ya tashi tai maza takarasa wurin dad ta karbi letter din tana karantawa tahau
kuka sosai mum tazo tariketa tana maiya faru??mesa kike kuka tace dad nasan maisa Amir ya
saceta mum ta zaunar da amina tace dena kuka kawai fada mana komi nan Amina ta kwashe
komi bata boyema su komiba tafada …mum da dad jikinsu yay sanyi..dad ne ya sauke ajiyar
heart yace hakiqa nasan abunda Aiman tayi bai daceba yaudara baida kyau da wulakanci dan
ba kowa ke iya yafewaba…sacetan dayayi shine laifinshi bai daceba inda ace yafadamin
abunda tamai wlh tunda nace nariga nabashi aurenta…mum tace alhaji nasan Amir bazai cutar
da Aiman ba dan naga irin son dayakemata a idonshi
Maman shakur
[12/09 10:00 PM] aishat muh’d:
24DOLE KISONI
Dan naga irin son dayakemata a idonshi tunda yace aurentama zaiyi alhamdulillah nasan komin
daran dadewa zai dawo da ita…mu kyale maganar kawai Allah yakaresu gabaki daya ya
albarkaci aurensu…dad ya shiru Amina tai zuru zuru…dad yace hj mesa kikace mu
kyalesu??kina nufin karmumaje India mu nemi gidan nasu??mum ta daga kai tace eh
alhaji…Tace is time Aiman tasan me rayuwa take nufi ,lokaci yayi da Aiman zatai hankali nasan
yata nada tsiwa ga zafi da rashin hakuri nasha mata fada ta rage dan batasan halin da zai jefata
gobeba amma batajiba…yanzu abun harya kai zata iya yaudaran mutum da soyayya??takosan
irin son danaga yaron nan yana mata kuwa???mubarsu alhj duk wanda yatambayi yarmu muce
mun aurar da ita after all mun riga mun bashi ita daman…ita kuma Aiman tayi hankali tai
nadaman yaudaran data mishi Allah ya basu zaman lpy amma nasan dole zasu nememu zai
dawo da ita nasani Amir yarone nagari……
Maman shakur
[12/09 10:07 PM] aishat muh’d:
25DOLE KISONI
Dad ya sauke ajiyar zuciya yay godiya ga Allah yace hajiya daman wlh kenake ji amma wlh ni

harga Allah ina son Amir sosai kawai jin yaron nake har zuciyata kaman jinina na gudana a
jikinshi….maganarki gaskiya nasan bazai taba cutar da itaba Allah yabasu zaman lpy mum tace
Amin…Amina kuka kawai take tazo ta tsugunna tace mum wlh duk laifinane saboda ni tai aikata
hakan amma wlh mum nai iyakan kokarina dan nahanata nama cemata ni nayafe amma taki
yarda mum ta dafa kanta tace Amina basai kinmin bayani ba Aiman yatace nafi kowa sanin
halinta na naci intace zatai abu sai tayi so u are not to blame 4 anything kinji ta share mat
hawaye dad yace tashi nasa driver yakai ki gida dare yayi….ta mike jiki ba kwari ta tafi……
Masu karatu baku tamvayan lbr yan india ba su Aiman tsiwa???
Maman shakur
[13/09 7:00 AM] Aishat muh’d: [13/09 6:02 AM] aishat muh’d:
26DOLE KISONI
Aiman har sukakai India bacci take….koda sukakai ko kadan baimayi kuskuren kaita gidan
sarautaba ya dauketa yasa a mota yatafi da ita gidanshi na bopal wani unguwane namasu kudi
babu hayaniya ko kadan ya horn wani security man yabude gate din yashigo body guard
dinshima suka shigo danasu motar…..yafito yadauketa chak securities din gida duk suka zube
suna kwasan gaisuwa baima Amsaba abunda yace musu shine duk randa yarinyar nan zatazo
tace zata fita karku barta jikinsu na bari sukace yes sir…yakarasa da ita ciki ,wani hadadden
daki yakaita ya shimfideta kan gado ahankali yacire mata hijabin sai murmushi yake yace sai
dai kibude ido ki ganki a India yay mata kiss a goshi yafito yatafi dakinshi….
Maman shakur
[13/09 6:11 AM] aishat muh’d:
27DOLE KISONI
Yatafi dakinshi yay wanka boxer kadai yasa ….ya zauna yay shiru da alamun tunani yake sai
chan yadauko waya adayan bangaren naji wata ta dauka tana sweet i missed u alot yaushe
kadawo??yace mata yau tace u want my company??yace badly da murnan ta tace ganinan
zuwa..murna take dan tasan Amir ya iya harkan ita bata tabajij namijin dake gamsar da ita
kaman Amir ba gashi baya gajiya mabukaci ne sosai saisama yafi sonta cikin ya matanshi dan
akwai juriyar…
Shiko bangarenshi duk Aiman daya gani ba hijab ne ta tadamai sha’awa already dama satin shi
daya baiyiba saboda bakin cikin da Aiman tasashi…
Maman shakur
[13/09 6:21 AM] aishat muh’d:
28DOLE KISONI
Yana zaune yana yan tunane tunanen shi saiko gata ta shigo dakin da gudu takarasa kanshi
tana mishi kiss tako ina nan da nan hankalinshi yabar jikinshi yakara jawota jikinshi sosai ya
karbi ya wurgar ya cire mata kaya daganan suka fara Aiki ni maman shakur nace Allah shiryesu
nabar musu dakin nace bara na koma dakin kawata sarkin tsiwa Aiman Haryazu bacci take..ba Aiman ta tashiba sai washe garin ranan lahadi wuraren 10 na safe ta
farka
Tana bude ido ahankali taga ba adakinta takeba inda tasaba kwana ba ta mike ahankali ta
zauna tana kalle kallen ko ina ahankali tafara tuna abunda yafaru jiya taji ankamota zatai ihu
aka samata summa a baki wani irin zabura ta dirko kasa tayi hanyar kofa tanasa hannu ga
mamakinta taga kofan ya bude…

Maman shakur
[13/09 6:38 AM] aishat muh’d:
29DOLE KISONI
Tana budewa taga asaman bene take gidan duplex ne to wanan wani gidane???waya kawoni
nan??na shiga uku ni Aiman shikenan yan yankan kai sun kamani tafara kuka tafara tafiya
sadaf sadaf harta sauka kasa tanata waige waige dai chan taga wata kofa takarasa wajen
ahankali ta bude kofan sai taganta a tsakar gida ko ina flowes masu kyau tafito ta cigaba da
tafiya securities din data gani wanda sukafi 20 gasu dakaya kaman na sojoji yasa taji kirjinta ya
buga …gasu daga ganinsu yan India ne…kirjintane yace tass badai Amir bane ya
sacenibako:oops::oops::oops:na shiga uku tana hawaye takarasa bakin gate din ko kallon
securities din batayiba taje zata bude gate din daya daga cikinsu yace Ma’am oga baibada
izinin futankiba ki koma plz….wani irin kuka tasaki tana ihu wai wlh saita fita wani security ne
yakira Amir din ta landline din gida yace oga yarinyar daka kawo gata wai fita zatayi yace karku
barta am coming…
Maman shakur
[13/09 6:47 AM] aishat muh’d:
30DOLE KISONI
Lokacin da aka kira teema nakan kirjinshi ai jefar da ita kasa yayi ya mike yadau jallabiya yasa
teema kuma tace sweet lpy??kotakanta baiyiba yawuce yafita ya doshi gate Aiman nachan tana
kuka tana hango Amir yafito fitsarine kawai batayiba ta nunashi da yatsa dama kaika
saceni:oops: Amir ya kara daure fuska kaman bai taba murmushi ba yana zuwa wurin yaja
hanunta tana kokakarin fusgewa amma ta kasa bai direta ko inaba sai kan gadonta ta mike da
sauri tatashi tana kuka tana ni kamaidani gidanmu dat is just wot i want banda lokacin fada
dakai just take me back to my house tana magana tana kuka ganin tana kuka yasa yakasa
daurewa ya juya zai fita batare da yace mata ci kanki ba….haryakai bakin kofa yaji ta rikeshi
tana ihu tana nace kamaidani gidanmu niba yar iska bace dazaka kawoni hotel ba…ya daure
fuska yakura mata ido
Maman shakur
[13/09 6:59 AM] aishat muh’d:
31DOLE KISONI
Ya daure fuska yace wayeto dan iskan??itama ta daure fuska harda murguda baki:roll:tace
kai…yay wani bazawarin murmushi to 4 ur information ba a hotel kikeba kina India kuma keda
komawa gida har abada anan zamuyita zama harki haifamin yara kuma nikake cema dan iska
ko karki damu zakiga iskancin nawa amma all in due time…ya juya zai fita takara riko mishi
hannu ta daure fuska tace wlh kamaidani gidanmu bazan taba zama dakai harna haifama
yaraba Allah kyauta nahada jini da mai neman mata wlh banasonka i hate uu
Zagin data mishi yay mai zafi yakalleta yace DOLE KISONI u must luv me Aiman bakida any
order options tace wlh bazan taba sonkaba…yajuya zai fita takara komoshi tadinga kai mishi
duka ta ko ina tana kuka tana kamaidani gidanmu niba yar iska bace yarike hannu nata yace
karki kara.. karki manta nace u will pay 4 abunda kikamin kuma yanzu kika fara dis is just d
beginning yajuya yafita….
Maman shakur
[13/09 5:38 PM] Aishat muh’d: [13/09 3:16 PM] aishat muh’d:

32DOLE KISONI
Ta durkushe a wurin tana kuka sosai maisa zai saceta yakawota inda batasan komiba???ita wlh
yanzuma tsoronshi takeji….jikinta ne taji yana mata kaikayi alamun kwanan ta 2 batai wanka ba
harta mike zata shiga bayi tayi wanka taji an kwankwasa kofa da tsawa tace waye???wata kuku
ce tashigo dauke dawani irin abinci dabata taba ganiba ta laddu ne da yam pudding ballamata
harara tace fitar da abincinan daga dakinan…tace amma oga yace nakawo miki , azuciye
Aiman ta mike tadau gabaki dayan tiren abincin ta jefi kuku din dashi Allah yasa bai sametaba
dan da gudu tafita daga dakin bango yasamu jikake ragagas kwanukan duk sun fashe….tace i
hate him and his food i only want to die…if i see u again in my room i will kill u da ihu take
maganan tana kuka..chan kuma ta mike ta shiga bayi ta kunna shower din ta zauna dabas
akasab bayin ko kaya bata cireba tana kuka sosai
Maman shakur
[13/09 3:34 PM] aishat muh’d:
33DOLE KISONI
Kukun ce da gudu takarasa dakin oga ta kwankwasa yace yes come on in tashiga jikinta na
rawa teema dake gefe tana makeup tace watup wid u??arude tace oga tabarar da abinci tana
kuka da ihu and tana yaren daban ganeba (hausa )yay tsaki ya mike a zuciyarshi yace dole nai
abunda yarinyar nan zata fara tsorona…ya kalli kukun yace tafi ta wuce tatafi….teema ta
kalleshi fuskarta a daure wace karuwa ka kawo bancin kana tare ….da..ni ….maganar
makalewa tayi saboda wani irin kallon dayamata ya daure fuska yace karki kara cemata karuwa
cos she is my wife …wuce kibarmin gida b4 i throw u out myself,da sauri ta suri jakanta tabar
gidan shikuma yawuce dakin Aiman..
Yana shiga yaga plates duk a fashe ga abinci yabata bango chan yaji karan ruwa abayi…direct
ya wuce ya shiga bayin
Maman shakur
[13/09 4:41 PM] aishat muh’d:
34DOLE KISONI
Ahankali ya bude kofan bayin da sauri yakarasa ciki saboda yanda yaganta zaune dabas
akasa….yakarasa yakashe shower din yace bakida hankali ne zaki kunnama kanki ruwan sanyi
ko kallonshi batayiba tacigaba da kukanta ….ya mikar da ita yafara kiciniyar cire mata kayan ta
rike jikinta gam ta tsugunna tace ka kyaleni ,,ya daure fuska yace baki isaba dole saina cire miki
kayan nan nai miki wanka da kyau :)takara kankame jikinta tace Allah ya kyauta kaga
jikina….yace baza dai kidena tsiwan bako???yauko zanyi maganinki, ya mikar da ita,tafara ja
dabaya yana binta har takai jikin bango…yace yanzu babu sauran gudu yasa hanu zai zuge zip
din rigan tafara ture mishi hanun tana kuka..shikuma yana murmushi yace yau sainaga abunda
kike boyewa..tana kuka tace kayakuri to kafita nai wankan yace bazan hakuraba nizan miki
wankan….
Maman shakur
[13/09 5:04 PM] aishat muh’d:
35DOLE KISONI
Ta kankame jikinta tana kuka sosai tace dan Allah doc India kayakuri na tuba wlh bazan karama
wani irin abunda namaba…ya kalleta yace kinma san yanaji kuwa???kinkosan ya so yake
Aiman???kin yaudaran da so???kin riga kinsa ina mutuwar sonki ashe keba sona kikeba??Don

haka kidaina maganan komawa gida dan bazaki taba komawaba,ran Friday ne daurin
aurenmu….banason na cutar dake koyi miki fyade saisa gwara na aureki, ki dawo matana ta
sunna kafin na kusanceki mu haifi yara dayawa….yace Aiman i really luv u ,i cant leave without
u kinsan mesa???saboda u are part of me,u are my soul mate,Aiman i soo much luv u dat is y i
cant let u go ….ya kalleta da idanunshi dasukai ja saida ta tsorata yace i never forgive betrayal
kin yaudaran ta worse way ta hanya mafi muni saisa zan Aureki kuma DOLE KISONI!!! Yajuya
yakai bakin kofa yace nabaki 2min kiyi wankan kifito kona shigo namiki….
Maman shakur
[15/09 9:15 AM] Aishat muh’d: [13/09 5:16 PM] aishat muh’d:
36DOLE KISONI
yawuce yafita ya kullo mata kofan…Aiman tacire kaya tana kuka sosai bata taba tunanin zai iya
dauketaba ita bama tataba kawo zai mata komiba saboda sonda yake mata…tana kuka haka
tai wanka tagama tadaura towel iya cinya amma takasa fitowa saboda kunya gashi kayanta sun
jike kuma hijabinta nakan gado ta tsaya abakin kofa tai shiru tana hawaye……yaga dadewan tai
yawa kawai yamike ya shiga bayin yaganta tsaye da da towel iya cinya wani irin miyau mai daci
ya hadiye yarinya shekara 19 amma sai uban diri ,,yanda ta ganshi yasa ta tsorata ta daura
hannayenta kan kirjinta ,,shikuma ya wayance yakaraso yajawota suka fito..
Ya zaunar da ita kan gado yace ina zuwa wani shirt dinshi ya dauko mata tasa dan kwata kwata
yamanta bai siyo mata kayaba ya shigo dakin yaga hartasa hijabinta yay murmushi a zuciyanshi
yace kin kusa daina boye boyenan ne yakaraso yamika mata yace sa wanan yanzunan zanje
na siyo miki kaya… Maman shakur
[13/09 5:28 PM] aishat muh’d:
37DOLE KISONI
Ya bata rigan yace tashi kisa taki tashi kawai ya cire hijabin ya wurgar yafara kokarin kwance
towel da sauri tamike tana yakuri to zansa ya kyaleta ya tsaya yana kallonta ,ta zumburo baki
tana to kajuya nasa, yay murmushi ya juya shidai komi nata burgeshi yake..
Da sauri tasa rigan taki tace mishi yajuyo..shida kanshi yajuyo yace wato kin gama sawa
bazakice na juyobako?? ta murgudamai baki bazato ba tsamani taji bakinshi cikin nata duk iya
kokarin ta turashi takasa saida ya tsotsi bakin tass idonshi sun kada sanan ya saketa yace duk
randa kika murgudamin baki sainai miki kiss….kuka kawai take tace niba yar iska bace kadena
wlh banaso zan hadaka da momy na saida yay dariya yace soo innocent a ina zakiga mommy
din???yay dariya yace by d way zan siyo miki abincin Nigeria kidinga dafawa dan naga baki
iyacin namu bako??yay mata kiss akumatu ta tureshi yace zansa akawo miki fruits kisha kafin
nadawo kinji luv??ta ballamai harara yay dariya yace u

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login