Showing 6001 words to 7876 words out of 7876 words

Chapter 3 - SAI NA AURETA COMPLET TRUE BOOK by Sarautar Marubuta.txt

ba haka bane,wacce zan zaɓa a matsin mata itace ban samu ba"

ɗan kallonsa Papi yayi lokaci guda kuma ya ɗauke idonsa yace.


"That is great,kashirya gobe kaje ka gano ƴar abokina ruma,kafin Papi ya ƙarasa magana tari ya sarƙe M.t cikin tausayin halin da ɗan nasa yake ciki yace.


"sannu daman baka da lafiya ne,kar manta da goben kafin ya ƙara sa tari ya gama Sarƙe M.t zuciyarsa ya danne kafin kace me ya fara tarin jini.

*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
     💍💍💍💍💍💍💍
            _(luv crises)_

  *NA'IMA SULAIMAN*
            (nimcy luv)

      *17↪️18*

     *Free page*

  *gamai son book ɗin 200 naira only🥰08119237616*

  _Nasan cewa kuɗi kuka biya sannan kuka karanta,amma yana da kyau idan kun karanta nasan kun karanta ta hanyar yin sharshi akan page ɗin da akai,kuyi hakuri da rashin update_

💍💍💍💍💍kafin kace me ya fara tarin jini,cikin tashin hankali Papi yayi kansa yana masa sannu,gaba ɗaya M.t ya gama fita daga haiyacinsa,hannu yasa ya danne saitin zuciyarsa haɗe da kiran sunan Allah guda 99,Papi ne yaci gaba da buga bayansa harya samu tarin ya lafa masa,sannu kawai yake jera masa,ya ɗau tsahun lokaci kafin ya samu nutsuwarsa ta dai-dai ta,tashi yayi cikin sanyin jiki yayi wajan frizer na parlourn buɗewa yayi ya ɗakko gorar ruwa mai sanyin gaske murfin gorar ya ɓalle sannan ya kafa ta a bakinsa bai ajjiye ba saida yaga ya shanye ruwan tas sannan ya jefa gorar a tusben,tafiya ya fara cikin isa da taƙama,kana ganinsa kasan ya cika namiji mai jini a jika,wani irin sheƙi chcolate skin ɗinsa keyi,kyau da kuɗi da huto da jin daɗi sun gama bai yana a jikinsa,idan ka kallesa ba zakayi tunanin yana cikin damuwa ba saidai face ɗinsa yayi showing,ƙara sawa yayi part ɗinsa key ya ɗauka ya murza a door ɗin,tana buɗewa ya faɗa cikin ɗakin,daret bathroom ya nufa rigar cikinsa ya zare sannan ya zare wandon jikina yayi naked ,tsayawa yayi saki shower a kansa yakai wajan 20minutes ruwa na sauka a kansa,ajjiyar zuciya ya sauke haɗe da furzar da wani numfashi mai zafin gaske,shower ya kashe sannan ya ɗaura towel a jikinsa ya fito,gaban mirrow yaje ya daɗe yana kallan kansa tabbas bashi da wata tawaya,ada yanayin rayuwarsa cikin farin ciki da kwanciyar hankali,amma yanzo he lost everthing ba yaji rayuwarsa zata dawo dai-dai,sannan bazai iya shiring damuwarsa da wani ba,bare har asan abinda yake damunsa yasan cewa duk wanda ya faɗawa damuwarsa babu shakka zai iya ce masa ya haukace,da wannan tunanin dake kwance kasan zuciyarsa ya gama shiryawa cikin wata ɗanyar shadda getzerna mai kalar sky blue,sai zabga ƙamshi yake faɗin kyan da yayi ɓata bakine,wayarsa ya ɗauka iphone 7+ pro ya ɗauka ya saka acikin pocket ɗinsa,harya fita ya manta bai ɗauki key ɗin motarsa ba,dawowa yayi ya ɗauka sannan ya rufe part ɗin nasa gaba ɗaya,cikin jarumta ta taƙama yake sakkowa daga step ɗin benen.

Tun kafin ya ƙaraso ƙamshin turarensa ya gama baiyana a parlourn,lumshe idonta tayi tanajin wani sanyi me daɗi yana rasa dukkan wata kofa ta cikin zuciyarta,ɗagowa tayi a hankali cikin sa'a idonta ya sauka akansa,baki ta saki gala-gala tana kallonsa,ba ƙaramin kyau M.t yayi mata ba,cikin sexy voice tace.

"Wow my man kaiɗin na da banne a cikin maza"

duk abinda take akan idonsa,yi yayi kamar baiga abinda take ba,wajan frizer yaje ya buɗe ya ɗauki gorar ruwa mai sanyi,ɓalle murfin gorar yayi ya kafa a bakinsa bai ajjiye ba saida ya shanye ruwar tas,harya saka ƙafa zai fita yaji tayi magana cikin cool voice ɗinta tace.

"bro daga nan sai ina kuma?,ko wajan antynmu za'a?"

Wani killer smile ya sakar mata,duk da cewa ba gani take ba,itama murmushi tayi,ƙara sowa yayi inda take a zaune,dur ƙosawa yayi a gabanta sannan ya kama hannun ya ɗan murzasu yace.

"Diya zance Papi ya turani ko zaki rakani?" ya tambayeta yana leƙa face ɗinta,dariya tayi har fararan hakoranta suka bai yana,hannunta ta janye a nasa sannan tasa hannu ta shafi fuskarsa tace.

"ai biri yayi kama da mutum,nasan wannan wankan ba daimu da muke zaman gida ba saidai Madam ɗin Bro na"

"Uhm"kawai yace sannan ya kama hannun ya miƙar da ita tsaye yace.

"muje ki rakani kya rage zaman gidan" yana gama faɗin hakan ya riƙe hannunta suka fara tafiya yana mata jagora,da haka suka isa compound na gidan wajan motarsa ya nufa mai kirar bugaty key yasa ya buɗe sanyata yayi a gidan gaba sannan ya koma wajan driver ya shiga yaja motar sai jan bulo.

Tunda suka fita a parlourn take safa da marwa,tama rasa abinda zatai idan har ta bari M.t yayi aure to zaman gidan da tayi bata ga amfaninsa ba,tsayawa tayi da tafiyar da take tana tunanin mafita,wannan shegen murmushi tayi na gefen baki sannan tace.

"M.t kenan baka san wace dina ba,amma for now ya kamata kasan dawa kake zaune,ya kamata ka fara faicing problems naka akaina,zan koya maka soyyayata,zan mantar dakai kowa da komai,tana gama faɗin hakan ta zari hand bag ɗinta da key din motar ta tayi waje.

Zaune suke a wani tafkeken parlour wanda kana ganinsa kasan an kashe kuɗi wajan tsarashi,amma duk kyansa bai taka na gidansu M.t ba,shira suke shida Diya wanda ƙarfin maganar M.t keyinsa dan Diya bata fiye surutu ba musamman inda bata da power,ana haka tashi M.t yayi shuru kamar baya parlour.

Tunda Ruma ta iso parlour ya zuba mata ido,gaba ɗaya ya kasa ɗauke idonsa daga kanta,ya rasa bai ya keji a yanzo da yaga Ruma infact zai iya cewa 100 na cikin damuwar to 500 ya rago,sosai tayi kyau cikin wata dakakkiyar shadda anyi mata ɗinkin duguwar riga,fara ce sosai,sannan kuma duguwa ce domin tafi Diya tsayi wani ƙamshine katashi lokacin da Ruma ta gama baiyana a parlour.

Magana take ƙasa-ƙasa Amma ina sam ba yajin abinda take cewa,hannu tasa ta zunguro shi tace.

"Da alama Anty Ruma ta iso ko" still shuru baiyi magana ba,ji tayi gabanta ya faɗi saka makon wani abu daya ɗarsu a ranta,ji tayi hawaye na neman zobu mata.

*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
     💍💍💍💍💍💍💍
             _(luv crises)_

  
    
    *NA'IMA SULAIMAN*
             (nimcy luv)


         *19↪️20*

   
  End of free page

    *wannan shine page ɗina na ƙarshe a free page,masu tambaya ta prvt kuyimin afuwa ina cikin busy,inata ganin kuɗinku na siyan book,nagode da ƙauna,matsalar,siyan data,shi yasa mukace 200 ina gdy sosai da ƙaunarku🥰🥰🥰🥰🥰🙏🏻*

     200 naira only 08119237616

   Follow me on wattpad
          Nimcyluv

         _Need ur commets_





💍💍💍💍💍Ji tayi hawaye na neman zobu mata,saurin goge hawayen tayi sannan ta jin gina jikinta a jikin sofar da take zaune,shuru tayi tana tunanin kodai Ruma ba tayiwa yaya M.t bane shiyasa yayi shuru,Addu'a take sosai a cikin ranta Allah yasa Yaya ya amince da Ruma,bata gama tunanin dake adda bar zuciyarta ba taji Ruma tace.

"Sannu Diya yaya jikin naki?" murmushi kawai Diya tayi haɗe da cewa.

"Allahamdllilah" wani irin bacci ta keji haka nan,dan haka ta samu gefen sofa ta kwanta tana jiran Yayan nata ya gama su huce gida.

Ruma ce ta Kalli M.t shima ita yake kallo,baya son koda sau ɗaya wani movement nata ya huce shi or else akwai problem,kasa tayi da kanta sannan tace.

"ur welcome sir" wani killer smile ya sakar mata wanda ya kosa  haukata ta gyara zama yayi yace.

"Ni banacin miƙe,kin wani tafi wani waje da ban kamar ƴar ƙauye" wasa ta fara da ƴan ya tsunta,kamar ba zata tashi ba,sai kuma ta miƙe ta ƙarasu sofar da yake zaune ta zauna kosa dashi,durko suwa yayi wajan face ɗinta har suna iya jin numfashin junansu,kansa ya ɗauke sannan yace.

"so Ruma what's in ur mind about me?" shuru Ruma tayi dan ba zata iya cewa komai ba,sabida yadda kirjinta keyi mata wani bugu wanda ba tasan meye dalili ba,jin take kamar a mafarki wai itace mafarkin ta zai cika,ita kaɗai tasan abinda ta keji game da M.t,ita kawai yake kallo dan ya nasu yaji amsarta,shurun da tayi ne ya tabbatar masa ya karɓo a zuciyar Ruma,hannu yasa ya kamo hannunta ya riƙe cikin nasa,baice komai ba ya miƙar da ita tsaye,cikin idonta ya kalla inda itama shi take kallo,kawar da kansa gefe yayi yace.

"ok mu zamu huce,sai wani time ki kula  da kanki" mamakine ya kama Ruma kwata-kwata yaushe yazo?to mema suka ce da har zai tafi,murmushi ta kallesa ido cikin ido tace.

"Allah ya kiyaye hanya,bari a tashi sister ko?" kallan inda diya take kwance tana bacci yayi,juyo wa yayi yace.

"No basai kin tashe taba" yana gama faɗin hakan ya durkosa ya ɗauki Diya cak ya ɗora ta a kafaɗa  kamar wata ƴar Beby cikin sassarfa ya fara tafiya har ya isa compoun na gidan,yana zuwa yasa key ya buɗe murfin motar ya kwantar da ita sannan ya koma wajan driver ya shiga ya zauna ya rufe motar,kallan yadda take bacci cikin nutsuwa da kwanciyar hankali yayi,ganin ta kwanta ba dai-dai ba yasa ya jawo ta kan cinyarsa sannan yayiwa motar key sai Nasarawa G.R.A.

wani tsalle Ruma tayi lokacin da M.t yabar parlourn,wani sanyi ta keji yana ratsa zuciyarta,ta rasa dame zata fasalta farin cikin da  ta keji,tabbas tana son M.t ba tun yau ba,ganin baima san da duniyarta ha yasa ta hakura sai gashi Allah ya kawo mata shi sama taka,dole ta gode Allah,kuma dole ta zama jaruma kuma ta cire kunyar da take cikin zuciyarta ta riƙi M.t hannu biyu da wannan tunanin tayi part ɗinta.

Mamu,Payal,Dina suna zaune a parlour suna kallan wani indian series mai suna when all is gone,M.t yayi sallama gaba ɗaya suka juya suna kallonsa,ganinsa ɗauke da Diya a kafaɗa Mamu ce tace.

"ita kuma lafiya?ka ɗau kota haka?" baice komai ba saida ya sami sofa ya kwantar da ita,harzai cire hijab ɗin jikinta sabida yadda take gomi sai kuma ya fasa gudun A.S ya ƙaro sannan ya ƙarasa wajan Mamu ya ɗora kansa a cinyarta,hannu tasa ta shafi sumar kansa,wani daɗi yaji yana ratsa shi nan ya fara sauke ajjiyar zuciya,baki ya buɗe ya fara magana cikin slow voice yace.

"Mamu barka da gida?" kallon Dina tayi yadda ta kasa ɗauke idonta daga kan M.t,sannan tace.

"yauwa,har adawo daga zancan?ita kuma daga rakiya sai bacci?"

"Eh"kawai yace ya tashi ya fara taga step ɗin benen yayi hanyar part ɗinsa.


A 1 week letter

Zuwa yanzo M.t bazai iya faɗin abinda ya keji game da Ruma ba,ya yarda da Auran tane ko zai daina jin abinda ya keji,amma ina abin yaci tura,saidai yanzo baya bawa zuciyarsa damar tunani kamar yadda ta keso,shiyasa ya samu ciwon daya keji a cikin zuciyarsa ya rago.

Zaune take a parlour ita da wani matashin saurayi daka ganinsa kasan ya haɗa jini da sarauta,ita sam bata san shiba,banda Mamu tayi mata faɗa da baza ta zoba,yan zoma shi kaɗai yake surutunsa,bata cewa komai daga Eh sai a'a,ɗan lan gwaɓar da kai sultan yayi yace.

"haba Diya for now ya kama ta ace kin fahimci sonda nake maki bada wasa ba,ki daina tunanin wai ke makauniya ce ada ai ba haka kike ba,kuma komai na Allah yana da nasa lokacin,abinda nakeso ki tsaya ki fahimta yadda nake sonki pls beby"

Shuru tayi babu amsa,sultan ji yayi kamar yayi kuka sabida yadda ya keji game da Diya,hannu yasa da niyar juyo da fuskarta izuwa gare shi,kamar daga sama yaji an riƙe masa hannunsa..




*wane ya riƙewa sultan hannu?,menene muhimmancin Ruma a zuciyar M.t?shin Auran M.t da Ruma zai yiwu?*




1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login