Showing 9001 words to 10585 words out of 10585 words
d’au Himar d’ina dake d’akin ta,
muka fito tare Hajiya na tsaye karasawa nayi inda take Sannan nace.
“Shikenan Hajiya sai yaushe Zan ganki". Murmushi tayi Sannan tace. "Zamu ringa waya
insha Allahu nasiha i’tama tayi mini sosai Sannan mukayi Sallama da 'yan Matan Gida ji
nayi ma kamar karna tafi, shi kuwa ya kulu i’ya kuluwa sai danna horn take kama hannuna
Aunty Fiddo tayi muka Nufi Gurin motar cikin Zolaya tayi magana kasa² tace. "Ango a kula
karama CE kar Amana barna duk da nasan baka HARKA da kananun kwari".
Shafa k’ansa yayi Sannan yace. "Firdausi manya i’dan ta kama Dole za'a HARKA da
kananun kwari kodan rage Zafi ma". Murmushi tayi Sannan tace. "Haba Babban yaya kar
Ashige mu abari mu Kara gaba muna fa Sha takwas ne kaga bamu i’sa Zama YAN HARKA
ba Tukun".
"Fiddo kenan yanzun ba kamar da bane zamu zaku i’ya HARKA sai d’ai inna tausaya
muku dan za'a shata a Hannun mazaje". _(kuttt lallai anyi 'yan iska anan ba Fiddo ba ba
Habeeb ba nikan har kun bani Kunya Yasin, za'a shata a Hannun mazaje nufinsa za'a Sha
wahala shid’in Babu sauki yanzun ba'zai i'ya hakuri kamar da ba)_,
Fiddo tace. "Likita Bokan turai, kana sha'aninki mud'ai abi sannu karka ballo Mana b'arna ko da
yake zaku d’inke da zaran kun barke".
Lokacin d'aya suka kwashe da dariya nid'ai gaba d'aya na kasa nage Kan, maganar su duk ban
fahimta ba, kallo na tayi sannan tace. "Beebah Alalh ya tsare hanya". Bud'e min motar tayi
nashiga Gidan gaba sannan mu kayi bye bye a guje ya ja motar muka hau kan, titi Babu wanda
yayi magana a cikin mu can munyi nisa da faiya barci ya d’auke ni har na kwanta a jikinsa
ban sani ba, gayara Mata kwanciya yayi cikin shauki ya cigaba da tukin sa, cikin barci na Fara
jin ana shafa fuskata da sauri na bud’e i’dona mikewa nayi daga jikinsa Inna mika tare
da bankaro kirji, kura min i’do yayi sosai Sannan yace. "Uwar barci mun i'so". Ware manyan
i'donuwa na nayi sannan nace. "La Ashe Babu nisa". Kallo na yayi sanna yace. "Nasan duk
wasu abubuwa Fiddo ta fad’a miki Dan Haka ki i’ya ta kunki". Gyaɗa masa k'ai nayi
Sanna muka fito yaran sa yasa suka kwashi kayana suka shiga dashi Cikin Gidan,
★★�
Matsowa yayi kusa da Ni har jikinmu na gugan, juna kura min i’do yayi Babu ko fittawa
daga fiskata ya fara kare min kallo i’donsa ne ya tsaya Kan kirjina kwantar da kujeran da
nake yayi na tafi luuu kamar zan fad’i shima bina yayi tare da kwanciya a jikina, Ajiyar
Zuciya ya sauke zuciyar sa na ingizashi Amma sam yaki yarda da shawarar zuciyar tasa Amma
baya tunanin zay iya aikata Hakan, hannunsa ne ya fara yawo ajikina shuru nayi Amma inna jin
Zuciyata na wani i’rin Bugawa kamar zata faso kirjina ta fito waje, bakina da nasa ya
had’e ya Shiga bani wani i’rin hot kiss, Nan da nan jikina ya fara rawa inna son turesa
Dan har ga Allah bana jin dad'in, hakan, sai da yayi yanda yake so sanna ya barni Gyara jikina
nayi tare da seta Nutsuwa ta, muryan say kasalance yace. "Muje". A tare muka fita muka jera
gabana sai fad'uwa yake yi bansan meyasa ba, Tura kofar falon yayi tare da Sallama wata
matace Naga tazo da gudu Amma gani na sai yasa ta tsayawa turus, wani i’rin kallo take
bina da shi Sannan tayi magana cikin yatsina fuska tace. "Ke...........
_kuyi hakuri my fan's bana muku Typing da yawa wlhy bana da lokaci sosai abubuwa sun min
yawa amma da zaran na dawo normal zan muku kokari na gode kwarai da nuna kaunar ku gare
ni rabbi ya barmu tare_
*Comment & Share*
*AISHA J B*
💗💗💗💗💗💗
*"YAN HARKA*
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
_{Romacing Love Story}_
*STORY & WRITTEN*
*BY*
*AUNTY AISHA J B*
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊�
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
🅿�__35_36
"Kece 'yar Aikin...?" da sauri na Kalli Habeeb kawar da K'ansa yayi gefe Sanna yamin alama da
i'do inna Am'sa Mata Kenan, ciki ciki nace. "Ey Nice"
"Meye Sunan ki?
"Ya matsayin karatun ki?"
"Inna fatan kin, i'ya girki?"
"Inna fatan kin i'ya Gyara, Gida"
Duk lokaci d'aya ta jero Mata wannan tambayar kawar da k'aina nayi daga Kallon, kulullan da
take min sannan nayi magana cikin Sanyi muryata nace . "Karatu na i'ya sak'andiri na tsaya
tsafta sai Wanda ya zauna dani zai fahimta girki sai Wanda yaci Zai gane An i'ya ko ba'a i'ya ba
Gyaran gida sai kace ba mace ba Duk macen da ta Am'sa sunanta mace Dole ta i'ya su
(durun,wan can gaskiya kin burge yarinya) Name na Kuma Beebah Ta ALLAH" a fak'aice
Habeeb ya kalleni i'do d'aya na kashe masa Sannan na masa Sassanyar murmushi lip's d'insa
ta lashe Sannan ya kura Mana inda yake matukar burgeshi Kallo wato Kirjina, duk cikin minti
d'aya kacal mukayi musayan Kallo kawar da K'ansa yayi i'ta kuwa matar Gida tace. "Very good"
wani d'aki ta nuna min da Hannu sanna tace. "Kije ki aje kayanki sai ki d'ora Mana Girki babu
sauki zaki Fara aikin daga Yau dan jibi zanyi tafiya Sanna Kuma bana son i'dan Inna tare da
Mijina in ringa ganin ki kina jina Ko" wani tukuk'in bak'in cikine naji ya tokare ni a kirji cikin
Zuciyata nace . "Buran'uban Can...? Mijinki ko Mijina?" A Zahiri Kuma sai nace Mata . "Toh
Aunty"
Fad'awa tayi jikinsa da sauri na kawar da i'dona tare da d'aukan jakata na nufi masauki na
cikin Zuciyata inna Ayyana i'rin zaman da zamuyi dan gaskiya bazan d'auki reni ba tunda dani
da i'ta Babu Wanda yasan wacece ta fari, wacece i'giya Uku ya fara Hawa k'anta,
****
D'aki ne mekyau ciki da falo da toilet katon Katifa ne a kasa sai Hdrf ajiye jakan kayana nayi na
nufi Toilet nayi Alwala Sallar la'asar nayi Wayar da Aunty Fiddo ta bani na kunna tare da Kiran
layin ta ringing d'aya ta d'auka tare da fad'in. "Hello Beebah kun i'sa ne"
Murya a Sanyaye nace . "Ey Aunty Fiddo inna yini" murmushi tayi Kana tace. "Lafiya lau ya
gajiya?"
"Alhamdulillah Aunty ya su Hajiya da 'yan Matan Gidan".
"Duk suna lafiya"
"Toh a gaida min su"
"Ok zasu ji kid'ai yi a hankali karki bar wani kofa da zata gane ko ta fahimta"
Murya ta a Sanyaye nace. "insha Allahu Aunty zan kiyaye" A haka mukayi Sallama wayar na
kashe Na ajiye Juyowar da zanyi naga mutum a tsaye wage Baki nayi Zanyi i'hu yayi Saurin
rumgumata jikinsa tare da d'aura Hannunsa k'an lip's d'ina yace. "Shiii" Ajiyar Zuciya na sauk'e.
Kashe hutar d'akin yayi Nan d'akin, ya koma dulun inna rumgume a jikinsa ya nufi window ya
sauk'e labulen turani nayi na fad'a k'an Bed himar d'in jikina na ya Cire ,
Ni d'ai shuru na masa kirjina na wani i'rin bugawa rigar jikina ya fara kok'arin cirewa rik'e masa
Hannu nayi duk da acikin Duhu ne hak'an bay Hana ni Ganin yanda fusk'ansa yake d'aure ba.
Shuru nayi tare da Sakin Hannunsa cire rigar yayi ya rage daga ni Sai Zani A hankali na fara
sheshek'an kuka baya kulani ba sai ma Hannunsa dake yawo a Sassan jikina Kara volin kukan
nayi gani kawai nayi ya d'afe k'ansa tare da fad'in.
*****
"Haba Beebah ki bari na samu Nutsuwa mana inna cik'e da bukatar ki kuka nake masa wi wi
hawaye duk ya jika min fukata harshen sa yasa ya lashe Hawayen Sannan yayi magana murya
a Sanyaye yace. "Kina son tsinuwar Allah da mala'iku su wau k'anki Ko"
Murya a shak'e nace. "A'a"
"Toh Menene na Kuka bayan k'insan ba Haram nake Aikatawa ba" shigewa jikinsa nayi Sannan
nace. "Shik'enan ni bana da 'Yanci a Gidan Mijina haba ka duba wanna lamarin Mana yar Aiki fa
nice 'yar Aiki tsaban bana da daraja da kima a i'donka" Ajiyar Zuciya Mai k'arfi ya sauke Sannan
yace. "Kiyi hakuri kiyi hakuri ki d'auki hakan, a matsayin Kadd'ara.." katse shi nayi da fad'in.
"Humm Habeeb Kenna wato Kadd'ara naji Amma in tambaye ka Mana"
K'ansa na tsakiyar Nonuwanta cikin Mutuwar Jiki yace. "inna jinki"
"Wacece ta fari tsani na da i'ta" d'agowa yayi a firgice bay tammanin wannan maganar daga
bak'inta ba wani kallo ta watsa masa tare da ture sa d'aga jikinta Sannan ta Kuma cewa.
"wacece ta fari Kuma wlhy bazan zauna A matsayin 'Yar Aiki ba sai d'ai duk abin da zai faru ya
dad'e bay faru ba Yau sai d'ai ayi wacce za'ayi Sannan Kuma ka fad'amin matsayi na.
A hankali ya zo har inda nake tare da had'a Ni da jikinsa murya a matukar Sanyaye yace.
"Habeeba Dan Allah mu bar wannan maganar please bana Son Hayaniy..." Bay karasa ba
nace. "Na rantse maka da Allah yau k'an babu wani sassauci ka fad'amin wacece ta Fari shine
nake Son sani yanzun" gaba d'aya ya rikice masa ta fita a giya rasa yanda zai Mata yayi gashi
taki barin sa ya samu nutsuwa tattare da i'ta........
_kuyi manege_