Showing 1 words to 3000 words out of 145131 words

Chapter 1 - BUZU HAUSA NOVELS Writing By Aishacoll .pdf

[9/15, 3:57 PM] ❤️❤️ �� : ❤️Yaya na koh Ruhi nah❤️

Free book


Page 1: A Girl in the Cofee shop


Zaune na hango samari guda biyu zauna kan kujeran sofa mai daukan mutum biu, kana
ganinsu kaga wayanda kudi ya zauna ajikinsu kamar zaiyi magana dakakkiyar shadda ce a
jikinsu sai kyalli takeyi.
Habah Habeeb wai menene mukeyi anan neh nagaya maka inada meeting dazan halarta nanda
awanni biyu masu zuwah ni bnga amfanin zamanmu a coffee shop dinnan bah. Gayen ya fada
yana duba agogo mai tsada dake daure akan tsintsiyar hannunsa da gargasa ta kwanta akai tyi
lub farin fatar jikinsa sai kyalli tkeyi, wanda aka kirada habeeb neh yyi murmushi sannan yace
relax Farhaan yanzu zakaga tazo. Wai wacece zatazo neh kuma ina ruwana da zuwanta wai
farhaan ya fada yana hararan habeeb din. Kamin habeeb yyi magana sai gatanan tazo ta gifta
ta gefen su tawuce gurin da shop attendant din ke zama, da ido habeeb ya bita yana murmushi.
Ganin habeeb din na kallon ta yasa shima farhaan binta da kallo . Sanye take da wandon da
ake kirada Boyfriend jean wanda bai kamata bah yyi mata kamar palazo ta saka, sai kuma
jacket na jean data saka sannan ta sanya farar riga ta ciki. Vintage scarf ta daure akanta
a maimakon veil. karamar side bag mai shegen kyau ta rataya a kafadarta . Kafarta sanye yke
da farin flat shoe wanda hasken fatarta ya kara bada gudumawa wajen kawata kyaun takalmin.
Bata da wani tsawo kuma bazaa cemata gajeria bah, siririya ce batada kiba amma ta kasance
irin yara masu kumatu din nan da round face, idanunta manya so sexy ga lips dinta pink yan
daidai hancinta madaidaici mai kyau. Vintage dinda ta yafa ya hana ni ganin yanda sumanta yke
Amma daga ganin gaban goshinta zakasan tanada yalwar suma saboda yadda kananan suman
suke kwance lub a goshin nata. Tana Nonuwa mnya bbu laifi sannan hips dinta yan daidai masu
daukan hankali.
Barka dai” shine abinda tace ma shop attendant din. Kujera ta samu ta zauna ta fidda wayarta
kirar IPhone X ta fara dannawa.
Habah habeeb miye wannan maitanci a fili dama akan wannan yar kwailar neh kasani nazo na
bata lokacina a nan? Toh idan sonta kkeyi ai dai sai ka gayamin musan yadda zaayi Don naga
Kai aure kkeso koh? Ya fada yana tsare habeeb din da manyan idanunsa masu kyau da daukar
hankali. Daria habeeb ya kyalkyale dashi sannan yace relax dude niba sonta nkeyi bah, yau kenan
ranata uku danake ganinta a shop dinnan duk lokacinda nazo shan coffee da safe kamin
nawuce company ina ganinta anan tun last week kenan, Kai farhaan baka ga abinda nagani
bane? Habeeb ya tambyeshi in a serious tone. Juyawa inda Yarinyar tke zaune farhaan yyi
yana kare mta kallo, a take yaji salon bugun zuciyarsa tana canzawa yanajin wani abu gameda
yarinyar wanda baisan menene bah, “ yawwa farhaan wlhy ganta da kyau tun randa na fara
ganinta naga kuna mun kama Sosai kaman an tsaga kara, kalleta sai kace kanwar kace ita wlhy
marabinku kawai shine Kai kanada tsawo sosai itakuma madaidaiciya” Kallonta farhaan ykeyi

bbu koh kiftawa yanaso yaga abinda aminin nasa yke magana akai.
Ji tayi kaman ido na yawo ajikinta, hakan yasa ta daga idonta dga wayanda tke dannawa
Karaf ta kamasu suna kallonta dukansu kuma suna magana da alamu dai maganarta sukeyi
Amma batajin miye suke cewa. Harara ta galla masu ta fara mita ita kadai tana fadin” ni wlhy na
tsani kallo fah, idan mutum ya yaba kawai yazo ya gabatarda kansa indai akwai nera Toh ya
samu karbuwa agurina. Ganin yanda tke hararansu tana surutai yasa dukansu suka kauda Kai daga ganinta.
You see! Garin bin kokkofi kaja yarinya zata raina mu” farhaan ya fada yana watsa ma habeeb
mugun kallo.
Kalleta da kyau farhaan I am serious kama kukeyi sosai wlhy. Juyawa farhaan yyi a karo na biyu
domin sake tantance kamannin yarinyar, wannan karon daria ya gani kwance a fuskarta tanayi
tana kallon wayarta da alama dai wani abin nishadi tke kallo a wayar tata. Sosai farhaan yaji
dariyan nata yasa shi cikin nishadi da farinciki baiki tayita daria har Gobe bah, ji yayi bayason
koda wasa wani abin yasa ta daina wannan dariyan. Shifa ayanda dariayar nan tyi masa kyau ji
yke zai iyayin komai don yaga bata daina wannan dariyan bah.
Karamar wayar ta dake kan table din gabanta neh ya fara ringing, mika hannu tayi ta daga
wayan tana ganin sunan mai kiran fara’ar fuskarta ta dada fadada alamun dai koma wanene me
kiran yanada muhimmanci agurinta, duk abinda tkeyi idon farhaan da habeeb na kanta,
Receiving call din tyi sannan tasa wayar a kunnenta tareda fadin hello Dearest sister, shuru tyi
tana Sauraron abinda ake fada mata daga dayan bangaren, gani nayi fara’ar fuskarta ta dauke.
Damuwa ya bayyana karara a fuskarta, idanunta suka tara ruwa alamun kwalla tkeson zubarwa
Amma taki sakinsa. Farhaan ji yyi kamar zuciyarsa zata buga saboda damuwa da kunci daya gani shimfide a fuskar
ta. Mikewa tyi ta tattara wayoyinta da jakanta, ta fice da sauri ba tareda tabi takan shop
attendant dake mata magana bah, farhaan ji yyi kaman an tsikaresa ya tashi ya bi bayanta cikin
azama, habeeb dai zaune yke yana ganin abin mamaki. Takai hannu zata bude kofar shop din kenan ta juyo da sauri sakamakon jin hannu ya rketa.
Kallonta yke fuskarsa dauke da murmushi. Dagaa kafarsa ta fara kallonsa sanye yke da bakin
sandal irin na maza mai shegen kyau da tsada wadda ya yi ma farar kafarsa kyau... farine sosai
saboda yatsun kafarsa har Wani jaajaaye sukayi saboda fari da hutu, dogo neh Sosai don daga
gani ya fita tsawo nesa ba kusa bah. Kallon fuskarsa ta koma yi idanunsa manya kamar nata,
gashin kansa a kwance yke kmar na indiyawa, lips dinsa masu kyau pink sai sheqi sukeyi.
Murmushinda ykeyi yasa dimples dinsa lotsewa sosai duk yanda kuke tunani kyau da haduwan
namiji Toh farhaan yakai.
Mallam yadai?
Ta tambaya tana tsareshi da mnyan idanunta.


Share fisabilillahi ❤️
[9/15, 3:57 PM] ❤️❤️ �� : ❤️Yaya na koh Ruhi nah❤️

Free book

Page 2: Love at first sight

Sakemun hannuna idan Kai bakada mutunci ni inadashi, niba gantalalliya bace koh karuwa da
zaka wani rike mun hannu Mallam, idan rike hannu kkeso kaje gidan karuwai zakayi abinda yafi
haka ma. Ta fada tana watsa ma farhaan harara, shuru yyi yana sauraronta duk wani kalma
daya data furta brgeshi take karayi yadda tke masifan abin kallo neh, yadda lips dinta yke yi
gwanin sha’awa. Bai ankara bah sai ji yyi ta fisge hanunta daga rikonda yamata ta fice. Tsaye ta
barshi ya rasa meke masa DADI, shi tunda yke koh kallo mace bata ishesa bah Amma wai yau
shine Mace ta wulakanta harda kwatanta masa hanyar gidan karuwai, habeeb neh ya dafa
kafadarsa sannan yace zoo muje dude I’ll explain everything to u. Meeting dinda baaije ba
kenan yace su wuce gida, bbu musu habeeb yadau hanyar gida domin yaga bbu alamar wasa a
fuskar Aminin tasa.
Babban gida neh sosai yaji kyau kuma an kashe masa kudi bana wasa securities koh ta ina
gadi akeyi kaman wani gidan shugaban kasa, habeeb neh ke amsa gaisuwar da masu aikin
gidan suke masu shikam farhaan hankalinsa yyi nisa da tunanin wannan yarinyar da abinda tyi
masa. Toh ma wai meyasa ya damu da damuwarta har ya bita gashi ta wulakantasa, shi kadai
yke tambayar kansa. Direct part dinsa suka wuce Don baison damuwa already abubuwa
sunmashi yawa baiso yaje part dinsu Alhaji don yasan yana zuwa mami zata kara mashi
damuwa neh akan wanda yke damunsa. Suna isa part dinsa direct bedroom yawuce ya cire
kayansa ya fada bedroom ya sakarma kansa shower, yana lumshe ido hoton fuskar yarinyar
yake gani yanda damuwa ya bayyana karara a fuskar shidai Allah yagani yanaso yasan
menene dalilin daukewar dariyar nan tata mai tsada.
Yana fitowa ya sami Habeeb zaune akan gado yyi tagumi. Habeeb na ganin yafito yace yawwa
dude zoo muyi magana, farhaan baice masa komai bah ta wuce cikin closet dinsa. Baa juma
ba sai gashi ya fito sanye da farar jallabiya data amshesa tyi masa kyau sosai, gaban dressing
mirror ya tsaya ya fesa turarukansa masu tsada kusan kala goma a jikinsa. Duk abinda ykeyi
habeeb na binsa da ido cikeda tausayinsa yasan amininshi na fama da kuncin rayuwa ga kudi
ga kyau Amma ya rasa inda zai samu farinciki.
Inajinka, shine abinda farhaan ya fada yana zama kusada habeeb din.
Yawwa abokina da farko zan fara da baka hakuri akan bata maka lokaci danayi ta hanyar zuwa
coffee shop gashi harnasa ka rasa meeting. Tunda nga yarinyar nan nkeji ajikina kamar
wahalarka tazo karshe, kaman itace link dazai sadaka da wayanda kke nema tsawon shekaru
da dama. Shiyasa kaga nace muje ka ganta kaga kamannin da kukeyi da ita. Murmushi kai
kamada na ciwo farhaan yyi sannan yace Dude kanaso kacemin wancan yarinyar kanwa ta ce
kenan koh me?
No bnce kanwarka ba Amma dai koma yayane tanada alakaa dakai kuma ita zata iya sawa ka
samu wayanda ka dade kana nema.
Tohm naji, amma abinda nkeso ka gane shine fah wayanda nke nema a garin jos ya kamata su
kasance Amma kaga wannan fah a garin kano tke ka gane? Bbu hadinta da wayanda nke nema
habeeb. Ni nariga nacire rai ga ganinsu koh Ina suke nasan suna rayuwar farinciki neh ba
tareda sun damu da koh Ina numfashi koh banayi bah, ni abinda nikeso dakai kawai habeeb ka
nemo mun itah, inaso In sake ganinta. Inaso in bata hakuri akan abinda nyi mata, na keta mata

daraja akan titi ta hanyar rike mata hannu kuma nasan taji zafin abin sosai. Habeeb ka taimaka
ka nemo mun itah.
Habeeb dai kallon farhaan kawai ykeyi cikeda tausayawa, ji yke kamar yyi masa kuka
“ ka daina wani cemun In nemo mka ita dude ai kasan inda zamu sameta gobe idan bakada
meeting kawai muje coffee shop mu jira zuwanta maybe ma mu sameta agun.
Habeeb ya fada yana kallon farhaan din,
Inada meeting da mr Aknaf gobe amma zan kira secretary zansa tyi postponing meeting din
zuwa jibi. Farhaan ya fada looking so excited. Hmmm” kawai habeeb ya fada yace Allah kaimu
goben.

Washe gari tun Karfe tara farhaan suke coffee shop da Habeeb suna sumayen zuwanta. Amma
shiru har 12 tyi
Shi habeeb cewa yyi tunda har 12 yyi batazo ba Toh barata zo yau bah Amma farhaan yace shi
sam sai sun jirata zatazo.
Suna coffee shop har karfe 3 batazo bah nan kawai suka deciding su tafi su dawo gobe.
Haka Farhaan yakoma gida yakasa tabuka abin kirki shi kawai damuwansa Gobe yyi su koma
coffee shop su ganta. Washe gari sake canceling meeting dinsa da mr aknaf yyi zuwa washe
gari�
Haka kuwa kamar jia tun 9 suke coffee shop Amma har 3 batazo bah ranan kaman Farhaan zai
mutu saboda takaici. Har ya fara tunanin koh don abinda yyi mata neh ta daina zuwah.
Suna komawa gida farhaan yyi canceling duk meetings dinsa na week din yace shi dai nemanta
kawai zai dinga zuwa yi a coffee shop, tun suna zuwa tareda habeeb har ya koma zuwa shi
kadai saboda ayyukanda sukama habeeb din yawa a office, shikam gogan naku kullum gashi a
hanyan coffee shop. Ranan da hakurinsa ya kare ya yanke shawaran bazai kara zuwa coffee shop din nemanta bah
Amma kuma bazai tafi ba tareda yasan sunan ta bah. Kiran attendant din shop din yyi sannan
ya yi masa kwatancenta.
Ohhh Simraan! Shop attendant din yafada yana murmushi, sunata simraan. Kuma tun randa
tazo nan daka ganta bata kara zuwah bah, godia Farhaan yamasa sannan ya bashi kyautah
makuden kudi wanda baima san adadinsu ba bonnet din motarsa kawai yaje ya bude ya debo
masa. Yana tafiya yana jinjina dadin sunan nata, Simraan.! Sunan yyi dadi bbu laifi ya fada a fili yana
murmushi.
Wasa gaske da haduwansu da Simraan wata daya kenan kullum da tunaninta yke kwana da
tashi a ransa, shikam yasan sonta neh yyi masa mugun kamu. Ji yke yanaso ya sake ganinta
koh da sau daya neh a rayuwarsa. Koh dabata amince da soyayyarsa ba ta yafe masa rike
mata hanun da yyi.
Yau tunda ya tashi da safe yketa aikin tunaninta yanaji idan baisata a idanunsa yau bah zai iya
mutuwa, daukar mota yyi ya fita baima san inda zashi bah, tuki kawai ykeyi recklessly koh duba
hanya bayayi da kyau, tsintar kansa kawai yyi a wani quiet street, wani corner yagani kawai
zuciyarsa tace masa yasha kwanar, yanashan kwnar yataka birki sakamakon karo dayake
faman yi da wani mai adaidaita sahu. Lekawa yyi ta glass din motar yabama mai adaidaitan

hakuri. Sannan ya komarda kansa cikin motar yayi shiru ya kasa tada motar ya tafi. Kamn ance
ya dago kansa kawai ya ganta sanye da doguwar rigar atampa ta yane gyale akanta. Rike
daidai saitin inda zuciyarsa tke a kirjinsa yyi saboda yadda yji zuciyarsa na bugawa kamar zata
fado kass. Wani gate aka bude mota ta fito ta tsaya a gaban Simraan din. Murmushi simraan tyi
sannan ta bude kofar motar ta shiga ciki, motar tana facing din motar farhaan, yana iya ganin su
acikin motar Amma su basa ganinsa saboda gaban nasa motar tinted neh.
Simraan na zama, dattijon dake cikin motar ya jawota jikinsa tareda fadin ohh my baby I miss u
so much. Murmushi kawai simraan tyi bata ce masa komai bah, kissing din lips dinta dattijon
yashiga yi kamar zai cinye bakinta. Runtse ido farhaan yyi ganin abinda yke faruwa bugun
zuciyarsa na kara tsananta. Me zai gani haka, simraan acikin mota da dattijon banza yana
kissing dinta. A zuciye farhaan ya bude motar sa ya fara tafiya da sauri sauri zuciyarsa na
Kuna. Simraan suna tsakirag bidurinsu kawai ji tayi an bude marfin motar an finciko ta waje.

Share fisabilillahi
[9/15, 3:57 PM] ❤️❤️ �� : ❤️Yaya na koh Ruhi nah❤️

Free book


Page 3: the girl from a poor background

Mallam yaya dai menene haka? Lafiya zakazo ka jawoni haka kamar ka jawo yar cikinka. Ta
fada Tana huci kana ganinta kasan ranta ya bace,
Shiko farhaan kallonta yke cike da takaici ransa a mugun bace yke. Hannunta ya jawo sannan
ya murde da karfi kamar zai karya, kara ta saki sosai hawaye yana zubowa daga idanunta
azaba iya azaba tke sha.
Dattijon kuwa ganin yadda farhaan yke mata yasashi tunanin koh yayanta neh barinma yadda
yaga suke kama Sosai. A tsorace yaja motarsa ya tafi ya barsu suyi bidirin su a cewarsa sunfi
kusa.�
Simraan na ganin dattijon yaja motarsa ya tafi ta kara karfin kukanta tana cewa nashiga uku
jama’a mugu zai kasheni kuzo ku kawo mun dauki.
Sake hannunta farhaan yyi sannan ya nuna ta da hannu ya fara magana kamar haka” kin bani
mamaki! Ashe ke gantalalliyar ce bnsani bah, shine har kika mun cin mutunci saboda na rike
hannun ki shine zaki zo kisake bakinki ma wani tsohon da a haife ya haife ki. Ashe kece
karuwar, shine kikeyi kamar na Allah ashe ke shaidan ce? Lallai kin bani mamaki Kwarai kuwa, na damu da dakuwarki ashe ke bkida damuwa face ta
yawon gantalin ki. Kinyi asara wlhy tirrrr da halinki.
Tunda farhaan ya fara magana simraan take hawaye, sosai maganganunsa suke dukanta a
zuciya, wai ita ake kira karuwa.

Shirunda taji neh yasa ta dubansa idanunta tab da kwalla sannan ta fara magana, ka gama?
Nace ka gama?
Toh biyani kudina

Ta fada tana nuna masa tafin hanunta, cikin takaici da rashin fahimta farhaan yace kudi miye
zan baki?
Kudina zaka bani Mallam
Alhaji kamal kudi zai bani saboda sumbata ta dayayi Amma kazo kawani katse mu gashi ya
gudu bai ban kudina bah toh wlhy sai ka biyani kudina don simraan batada mutunci indai ta
fannin kudi neh, shuru yyi kaman mai nazari sannan yace akan kudi kika bashi baknki yasha?
Eh kwarai akan kudi. Murmshi Farhaan yyi sannan yace Ina zuwa.
Da sauri yawuce gurin motarsa ya bude bonnet din motarsa Amma wayam baiga kudi bah,
aljihunsa ya fara laluba amma baiji wallet dinsa bah, tunawa yyi da cewan fitowan gaggawa yyi
bai dauko kudi koh wallet dinsa bah. Rufe marfin motar yyi da karfi sannan yace darn it!
Duk abinda ykeyi simraan na tsaye tyi folding hannayenta a kirjinta tana kallonsa.
Bude motar ya sakeyi ya bude gurin files ya ciro Compliment card dinsa ya dawo inda take
tsaye yace bn fito da kudi bah Amma ga compliment card dina gobe da safe kizo office dina ki
karba kudinki, bana harkan compliment card Mallam kudina kawai zaka bni ya zaayi In yarda
cewa ba yaudarana kkeso kyi bah. Nyi maki kama da mayaudari neh kehhh? Ya tambayeta
yana tsuke fuska, karban card din tyi sannan tace “Farhaaaaann yousef Abdallah”
Tabe baki tyi sannan tajuya ta fara tafiya, yana tsaye yana kallonta har ta tsare mai adaidaita ta
shiga suka wuce, yaso ace shi ya kaita har inda zataje ammma bazai iya bah saboda yanzu
mutuncinta a idanunsa ta zube, yana tunanin idan aka ganshi da ita a mota zaayi tunanin shima
runs yke da itah. Tsakin takaici yaja sannan yaje ya bude motarsa ya shiga ya ja yafice. Yana isa gida direct part din Alhaji ya wuce,
Da sallama ya shiga babban parlon mahaifin nasa, Amma maimakon a amsa masa sallamar
kawai sai ji yyi mami na fadin ai gashi nan jinin masu zubin pate koh ince kosai, ta fada tana
jefansa da harara.
Hajia wai meyasa bki gajiya da aibata yaron nan neh danmu neh fah kikema haka, ni na rasa
meyasa duk halinki ya ke hka wlhy ni wannan ba itace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login